Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
'Yan ta'adda sun kai hari tashan jirgin kasa na da ke kan hanyar Abuja zuwa Kaduna, Channels Television ta ruwaito. Majiyoyi sun ce yan ta'adda sun saka bam ne
Labari da dumi-dumi ya bayyana cewa, an tashi daga wasan share fagen shiga gasar kofin duniya da za a yi Qatar, wanda Super Eagles ta Najeriya ta buga da kasar
Kwamishinan lafiya na jihar Katsina, Injiniya Yaƙubu Nuhu Ɗanja, ya samu raunin harbin bindiga yayin harin da yan ta'adda suka kai kan jirgin ƙasa a Kaduna.
Wani matashi dan shekara 30 mai suna Husseini Lawal wanda ya bar Abuja ranar 9 ga watan Maris don nuna goyon baya ga Asiwaju Bola Tinubu ya isa birnin Ibadan.
Rundunar sojin Najeriya ta gana shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta bayyana irin abubuwan da suka faru a lokacin da 'yan bindiga suka hari jirgin kasan Kaduna.
Magidanci a Delta da naɗawa tsohuwar matarsa da surikarsa dukan kawo wuka, saboda kayan al'ada na makaranta da ta siyawa ƴaƴansu kuma ta kai musu makaranta.
Buhari ya nuna bakin ciki kan harin da yan bindiga suka kai kan jirgin kasan Kaduna wanda ya yi sanadiyar mutuwa da raunata mutane da dama a ranar Litinin.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya nemi jin halin da ake ciki game da harin jirgin ƙasa daga bakin hafsoshin tsaron ƙasar nan a fadarsa dake birnin tarayya Abu
Mataimakin shugaban ƙasa,Yemi Osinbajo ya hallara Kaduna har asibitin sojoji don ziyartar waɗanda ƴan ta'adda suka kaiwa farmaki a jirgin ƙasan a daren Litinin.
Labarai
Samu kari