Allah ya yi wa tsohon kwamishina a gwamnatin Inuwa Yahaya rasuwa. Marigayin ya asu ne bayan jinyar rashin lafiya. Gwamna Inuwa Yahaya ya mika sakon ta'aziiyarsa.
Allah ya yi wa tsohon kwamishina a gwamnatin Inuwa Yahaya rasuwa. Marigayin ya asu ne bayan jinyar rashin lafiya. Gwamna Inuwa Yahaya ya mika sakon ta'aziiyarsa.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa wasu ƴan bindiga sun kai wani hari wata unguwa da ke kan iyakar Abuja da Nasarawa da tsakar daren ranar Juma'a.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
Gwamnan jihar Ribas kuma ɗan takarar kujerar shugaban ƙasa, Nyesom Wike, ya bayyana cewa APC ce matsalar Najeriya wajibi yan Najeriya su kawar da ita a zaɓe.
Fitacciyar kafar yada labaran zamani a Najeriya, Legit.ng ta kara habaka matsayinta na kan gaba a Facebook tare da samun mabiya sama da miliyan 14 a watan Maris
Apostle Johnson Suleman, ya ce zai tabbatar da cewa duk wani magidancin cocinsa da ke dukan matarsa, shima ya lakada masa bakin duka in hara ya samu labari.
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wata matashiyar budurwa mai suna, Tina Moses, a ranar Juma'a ana gobe zaa daura mata aure da angonta a jihar Kaduna.
Fitacciyar mai siyar da maganin mata, Jaruma, wacce ta kasanc a kanun labarai kowanne mako,ta sha bajiya daga tsohon mijinta a kafar sada zumunta ta Instagram.
Ba wai kawai tana shan fitsarin bane, tana amfani da shi a matsayin man goge hakora, tana shafa shi a karkashin idonta, sannan ta tsefe gashinta da dai sauransu
Hadimin shugaban kasa kan harkokin yada labarai, Femi Adesina, ya wanke mai gidansa, shugaban kasa Muhammadu Buhari daga sukar da ake masa a kasar nan yanzu.
Yi wa Nyame da Dariye afuwa ta jawo Jami’an EFCC, ICPC na jifan Shugaban kasa da zargi. Ma’aikatan da suka saida ransu a EFCC da ICPC sun yi tir da wannan.
Labarai
Samu kari