Hotuna: Tsohon gwamna kuma dan takarar shugaban kasa ya aurar da diya

  • Tsohon gwamnan jihar Anambra, kuma tsohon dan takaar mataimakin shugaban kasa, Peter Obi, ya aurar da diya
  • A cikin ranakun karshen makon nan ne dan takarar shugabancin kasa na 2023 ya mika diyarsa Gabriella ga masoyinta Chukwuma Okeke-Ojudu
  • Manyan bakin da suka samu halartar taron bikin sun hada da tsoffin gwamnoni, sanatoci, gwamnoni masu ci yanzu da 'yan kasuwa

Agulu, Anambra - A cikin ranakun karshen mako, tsohon gwamnan jihar Anambra kuma dan takarar shugaban cin kasa, Peter Obi, ya aurar da diyarsa mai suna Gabriella ga masoyinta, Chukwuma Okeke-Ojiudu.

Shagalin auren wanda aka yi a Agulu, jihar Anambra, ya samu halartar manyan 'yan siyasa da suka hada da tsohon gwamnan Anambra, Dr. Chris Ngige, tsohon gwamnan Abia, T A Orji, Sanata Uche Ekwunife, tsohon gwamnan IMO, Emeka Ihedioha, mamallakin Innoson Group of Companies, Innocent Chukwuma, Chief Victor Umeh, tsohon dan takarar gwamnan Anambra, Oseloka Henry Obaze da sauransu.

Kara karanta wannan

Karfe 2 na dare, Zulum ya dira asibitin gwamnati na Monguno, zai kara 30% na albashi ga likitoci a LGs 7

Hotuna: Tsohon gwamna kuma dan takarar shugaban kasa ya aurar da diya
Hotuna: Tsohon gwamna kuma dan takarar shugaban kasa ya aurar da diya. Hoto daga lindaikejisblog.com
Asali: UGC

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Hotunan Osinbajo, Jonathan da jiga-jigan da suka halarci bikin diyar tsohon gwamna

A wani labari na daban, Lallai maganar hausawa gaskiya ce, daidai ruwa daidai kurji. An yi shagalin bikin Adebola Williams, CEO na Red Africa, wani kamfanin labarai, da Kehinde Daniel, diyar tsohon gwamnan jihar Ogun, Gbenga Deniel.

Shagalin da manyan mutane da dama suka halarta ya faru ne a ranar Asabar a Otal din Federal Palace dake Victoria Island a jihar Legas, TheCable ta wallafa.

Bidirin da aka fara tun safe inda yara suka zagaya iyayensu suna sanyawa aurensu albarka sannan aka karasa bikin da misalin karfe 2pm bayan kowa ya ci ya kuma sha.

Asali: Legit.ng

Online view pixel