Kungiyar Izalawan Kwankwasiyya ta bayyana cewa tana tare da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a zaben 2027 kuma ba za ta zabi Abba Kabir Yusuf ba kamar yadda Izala ta ce.
Kungiyar Izalawan Kwankwasiyya ta bayyana cewa tana tare da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a zaben 2027 kuma ba za ta zabi Abba Kabir Yusuf ba kamar yadda Izala ta ce.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Wasu 'ya'ya sun tsunduma cikin tsananin farinciki bayan an gano mahaifiyarsu Florence Ikhine, wacce ta bace a shekarar 2002 a Benin dake jihar Edo, shekaru 20.
Wani mutumi 'dan Najeriya, Kunle Adeyanju, wanda yayi tafiya mai nisan gaske tsakanin Landan da Legas akan babur ya bada labarin yadda tafiyarsa ta kasance.
Wani dan Najeriya da ya zama miloniya da sana’ar kyadi inda ya ke sayar da karafa ya bayyana yadda mutane suka dinga yi masa kallon mahaukaci. A wata tattaunawa
Kwamitin nan na PACPM ne ya ba gwamnatin Muhammadu Buhari shawarar ayi wa marasa gaskiya afuwa. Mun kawo maku sunayen duk wani wanda yake cikin wannan kwamitin.
Rundunar hukumar NDLEA ta kama wasu da ake zargi da shirya bikin bushe-bushen kayan hayaki a babban birnin tarayya Abuja. An kama mutane kusan 100 inji majiya.
Bayan gudanar da bincike kan abun da ya faru, gwamnatin jihar Neja ta tabbatar da cewa yara shida suka mutu a harin jirgin yaƙin rundunar sojin sama ta Najeriya
Kungiyar shugabannin kirista a kudancin Kaduna sun kafa wani kwamitin mutum hudu don taron addu’a domin neman mafita ga matsalar rashin tsaro daga wajen Allah.
Hadakar kungiyoyi masu zaman kansu na Arewa, 'Conference of Northern States Civil Society Networks' ta yi barazanar yin kuri'ar rashin gamsuwa kan gwamnatin Shu
A karon farko dai 'yan Najeriya sun ga kalar abincin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kawo wa mutanen da suka halarci liyafar buda baki da ya shirya a Abuja
Labarai
Samu kari