Masallacin Sultan Bello ya saki hotunan mutane da ya ce sun addabi jama'a da satar waya. An ce suna tafaka sata ne a lokacin da ake sallar Juma'a ko daurin aure.
Masallacin Sultan Bello ya saki hotunan mutane da ya ce sun addabi jama'a da satar waya. An ce suna tafaka sata ne a lokacin da ake sallar Juma'a ko daurin aure.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Dakarun runduna ta musamman ta 21 dake garin Bama aa jihar Borno sun kama kasurgumin dan leken asiri da ake nema ruwa a jallo na 'yan ta'addar Boko Haram/ISWAP.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa ana gobara a ofishin babban bankin Najeriya CBN, reshen Makurdi, Jihar Benue a ranar Alhamis, 21 ga Afrilun, 20
Gwamnan jihar Bayelsa ya ce sha’anin tsaro ya tabarbare a gwamnatin Muhammadu Buhari mai-ci. Shi dai Buhari yana ganin ‘Yan Najeriya sun fi samun tsaro yanzu.
Wasu yan ta'adda masu tada kayar baya da ake zargin yan kungiyar ISWAP ne sun kai hari ranar Laraba karamar hukumar Geidam a jihar Yobe kuma suka kona makaranta
Fadar Shugaban kasa a ranar Laraba ta ce yafewa tsaffin gwamnoni biyu da Shugaba Muhammadu Buhari yayi ba zai zama matsala ga yaki da cin hanci da rashawa ba.
Taraba - Adadin wadanda suka mutu a harin Bam din da aka kai gidan mashaya a Iware, karamar hukumar Ardo-Kola ya kai 16, masu idanuwan shaida sun bayyana..
Wata kotun majistare da ke zama a Akure, babban birnin jihar Ondo, ta yanke wa Chinaza Njoku, mai shekaru 35 daurin shekaru shida a gidan yarin jihar ta Ondo.
Bayanai sun nuna cewa wani jirgin yaƙi mallakin rundunar sojin sama NAF ya yi kuskuren yin ajalin kananan yara shida a jihar Neja tun ranar 13 ga watan Afrilu.
Masu garkuwa da mutane sun yi barazanar aurar da wata budurwa mai suna Deborah da suka sace a wani gari a jihar Neja idan har iyayenta basu biya kudin fansa ba
Labarai
Samu kari