Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci a yi bincike kan kashe malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka yi a jihar Kaduna. Ya nemi a ba da diyya.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci a yi bincike kan kashe malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka yi a jihar Kaduna. Ya nemi a ba da diyya.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Hadaddun hotunan Atoni Janar na tarayya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami, tare da uwargidarsa, Hajiya Fatima Malami sun yadu a shafukan soshiyal midiya.
Dharamdev Ram, ya kasance tsoho mai shekaru 62 daga yankin Bihar a kasar Indiya kuma ya shafe tsawon shekaru 22 ba tare da ya yi wanka ba kuma bai da niya.
Kyawawan hotunan tsohon gwamnan Jigawa, Alhaji SUle Lamido tare da wasu iyalai, 'yan uwa da abokan arziki yayin daurin auren diyarsa Surayya da Yazid Danfulani.
Jihar Sokoto - A karshen makon da ya gabata ne hukumar NSCDC a jihar Sokoto ta gabatar da wasu ‘yan bindiga guda biyu da suka addabi kananan hukumomin Silame.
A ranar Asabar, 13 ga watan Agusta ne aka daura auren Surayya Sule Lamido, diyar tsohon gwamnan jihar Jigawa da kyakkyawan angonta, Yazid Dan Fulani a Bamaina.
Daya daga cikin mutanen da suka samu yanci bayan shafe kwanaki hannun yan ta'adda ya labarta irin wahalhalun da suka sha lokacin na suek tsare tsawon kwanaki.
Shugaban yan sandan Najeriya, Usman Baba Alkali, ya shawarci Jami’an yan sandan kasar da su guji zuwa gidajen karuwai mashaya don guje ma hare-haren miyagu.
Akalla mutane hudu ne suka mutu a wata arangama tsakanin dilolin shanu da yan kungiyar kabilar yarbawa na OPC a Ajase dake karamar hukumar Irepodun ta Kwara.
Wasu miyagun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun sace wasu mata yan kwallon kafa a Najeriya yayin da suke kan hanyar komawa Jihar Edo daga jihar Delta .
Labarai
Samu kari