Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Gwamna Nasir El-Rufai ya umarci ma'aikatu da hukomin gwamnatin Kaduna da su tabbata cewa sun ci gaba da karbar tsoffin kudi kamar yadda kotun koli ta yi umurni.
Wasu yan Najeriya a birnin tarayya Abuja sun bayyana cewa kwanaki biyu bayan umurnin shugaba Muhammadu Buhari, har yanzu ko N200 bankuna basu baiwa kwastoma.
Rahotannin da safiyar nan sun nuna cewa tawagar mutun biyar ta 'yan bindiga sun sheƙa barzahu yayin da suka yi yunkurin kai hari Caji Ofis a jihar Anambra.
Malam Muhammad Garba, Kwamishinan yada labarai na jihar Kano ya ce kimanin kwanaki hudu kenan babban bankin kasa CBN ba ba wa bankunan kasuwanci na Kano kudi ba
Wasu tsagerun 'yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun halaka mutum ɗaya yayin da suka kai hari mara kyau wurin kamfen d'an takarar Sanatan APC a Ebonyi.
Ɗaliban makarantar kwalejin gwamnatin tarayya ta FGC Yauri dake a hannun ƴan bindiga na cikin tashin hankali. Ƴan bindigan sun aurar da su ba a son ran su ba
Jami'an kungiyar tsaro ta yanki a jihar Osun, Amotekun, sun damke wani mutum mai shekaru 47 kan sata da ya tafka a coci. An kama shi da ganguna da kayan sauti.
Abdullahi Ganduje yace zai rushe bankin da yaki karbar tsohon kudi ya gina makaranta. Gwamna Ganduje ya shirya yaki da bankuna kan kin amfani da tsofaffin kudi.
An tafka asarar dukiyar miliyoyin naira a yayin da wata tankar dakon man fetur da kama da wuta yayinda ta ke sauke man fetur a wani gidan mai dake Idanre a Ondo
Labarai
Samu kari