Peter Obi da Rabi’u Musa Kwankwaso sun ziyarci Sarkin Musulmi a Sokoto, inda ya yi kira ga ‘yan siyasa su guji kalaman da za su haifar da rikici.
Peter Obi da Rabi’u Musa Kwankwaso sun ziyarci Sarkin Musulmi a Sokoto, inda ya yi kira ga ‘yan siyasa su guji kalaman da za su haifar da rikici.
Azeez Ayinde Onifade, wanda kuma babban mataimaki ne ga marigayi jarumin Nollywood, Taiwo Hassan, ya bayyana yanayin da ubangidansa ya tsinci kansa.
Mafi yawan 'yan Najeriya munafikai ne, basa son karbar gaskiya. Ni, Halima Abubakar, na fada cewa akwai maza ma su aure da ke neman maza da mata. Su taimaki ray
Fitaccen direkta na Kannywood, Sunusi Hafeez da aka sani da Sanusi Oscar yace shine sanadin ƙirƙirar fitaccen sabon waƙar nan ta Jarumar Mata ta Hamisu Breaker.
Jarumar Kannywood da Nollywood Rahama Sadau ya bayyana irin yalin da ta shiga a yayin zaman gida na dole da aka yi bayan gwamnati ta saka dokar kulle don korona
A cikin kwanakin shagalin bikin sallah karama ne wani sabon al'amari ya ziyarci yankin arewacin Najeriya. Wannan al'amari ya jawo cece-kuce a arewacin Najeriya.
Allah ya yi wa daya daga cikin shahararrun jaruman masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ubale Ibrahim wanda aka fi sani da wanke wanke rasuwa.
Shahararren dan wasan Hausa kuma mawakin zamani Adam A. Zango, ya fede biri har wutsiya game da dangantakar da ke tsakaninsa da hukumar tace fina-finai ta Kano.
Bayan dakatar da haska shirin Kwana Casa'in da Gidan Gidan Badamasi da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano tayi, alamomi na bayyana cewa gidan talabijin din A
Shahararren jarumin fina-finai, Ali Nuhu ya ce hukumar yaki da cutuka masu yaduwa ta Najeriya (NCDC) za ta yi masa gwajin cutar coronavirus. Jarumi Ali Nuhu tar
A cikin makon nan mafiya yawancin masu bibiyar shafukan sada zumunta na 'yan fim da na labarai da sauran su kama daga Facebook, Instagram zuwa ga Whatsapp...
Labaran Kannywood
Samu kari