Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Rundunar sojojin ruwa na kasar Libya, ta ce yan guduna hijira guda 100 suka bace yayin da jirgin ruwan da ya dauko su ya kife a tafkin Libya Wani jami’an tsaron tafkin Libya sun ceci mutane 17 a lokacin da jirgin ruwan ya nutse a
A yanzu an halatta sayar da tabar wiwi domin nishadi a kasuwanni jihar California dake a tarayyar kasar Amurka dake zaman wata doka mai cike da cece-kuce. Sai dai kawo yanzu kamar yadda majiyar mu ta shaida mana, shaguna kadan ne
Shugaban koli na kasar Iran, Ayatollah Ali Khomenei, ya ce haramta koyar da Turancin a makarantun firamare ba yana nufin kiyayya ga yaren kasashen ketare ba ne, saidai ya ce ba zasu bawa al'adun kasashen ketare fifiko sama da nasu
Mata masoyan kwallon kafa zasu shiga babban filin wasa na masarautan don halartan wasannin kwallon kafa uku wanda zai hada da wasannin gida a matsayin gasar Saudi Professional League competition a cewar hukumar sadarwa na gwamnati
A yau Asabar ne yarimomin Saudiyya sun gudunar da wata zanga-zanga a fadar Sarkin kasar na Riyadh saboda dakatar da biyan kudin ruwa da wuta da gwamnatin kasar ta saba biya musu tun fil azan. Hakan ya faru ne saboda canji.
Yan sanda a kasar Jamus sun sanar da samun nasarar cafke wata mata mai shekaru 46 tare da jarirai biyu matattu a cikin firjin din ta a wani gari da ake kira Benndorf. Yan sandan sun bayyana cewa sun samu bayanan sirri ne game da
Alaka na diflomasiyya tsakanin Najeriya da kasar Sin ta fara ne tun shekaru 46 da suka gabata, amma duk da hakan yan kasashen biyu ba su san komai game da al’adun juna ba a cikin wannan yanayi wasu daliban kasar Sin dake jam’iar
Firaministan kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce barin 'yan Afrika suke shiga kasar sasakai kan iya zama barazana ga kabilar Yahudu, wadanda sune keda mallakin kasar, tare da bayyana cewar tuni sun sallami wasu 'yan ci-rani
Gwamnatin kasa Israila ta ba dubban bakin haure ‘yan Afrika wa’adin kwana 90, su fice daga kasar ko su fuskanci dauri a gidan kaso sama da mutane 38,000 sun fadi jarabawar neman mafaka da kasar Isara’ila ta sa suka rubuta
Labaran duniya
Samu kari