Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Abdulrahman Ibn AbdulAziz as-Sudais yana daga cikin manya-manyan malaman addinan musulunci wanda suka fara yi wa addini hidima tun suna yara. Babban malamin ne ya lashe kyautar karatun Al-Qurani mai girma na duniya da akayi a 2005
Jakadan kasar Amurka a Najeriya ne ya mika wasikar amincewar Amurka na sayar da jiragen ga hukumar sojin sama ta Najeriy a jiya Laraba. Kazalika Jakadan ya ce tabbatar da tsaro a Najeriya yana da matukar muhimmanci da dukkan kasa
Wani Mutumi mai suna Diane Rodriguez ta haifi yaro bayan wata Mata Fernando Machado tayi masa ciki a wannan shekarar. Abin kamar a mafarki amma fa da gaske an yi hakan a can Kasar Ecuardor kamar yadda mu ka samu labari.
Masu wayoyin Nokia, Blackberry da Windows na da can dole su nemi sababban wayoyi irin su Apple da Android na zamani domin hawa WhatsApp daga Junairun 2018.
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci dukkan kasashen dake duniya da suyi fatali da bukatar kasar Amurka wajen maidawa 'yan share wuri zauna na yankin Isra'ila birn
Wani babban Janar na Sojin Amurka ya ce yana tsoron nan ba da dadewa ba, duniya zata tsunduma cikin rikici da zai kaita ga yaki, musamman a yankin tekun pacific
A halin yanzu da kasashen duniya ke kara tabbatar da tsaro domin shagulgulan Kirsimeti al'umma musulmin kasar Indonesia zasu baiwa kirista tsaro ranar kirsimeti
Rahotanni daga shafin jaridar Daily Mail sun bayyana cewa, jami'an tsaro na 'yan sanda sun ceto wata yarinya 'yar shekara 10 da mahaifiyarta ta aurar da ita ga
Wasu fitattun tsaffin sojojin kasar Amurka sun bayyana cewa akwai yiwuwar kasashen Sin da Rasha su kai wa kasar Amurka wani harin hadin gwuiwa idan har fada ya
Labaran duniya
Samu kari