Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Mun shiga Kasar Ingila ta Turai inda yanzu mu ka kawo maku wasu daga cikin karfin ikon da Sarauniyar Ingila ta ke da shi a kasar ta. A Birtaniya dai har yanzu Sarauniyar ta na da martaba kamar yadda tsarin mulki ya tanada.
Karfin wannan ruwa ne ya sanya masan zurmawa, sai dai a wannan lokaci daliban na kusa da shaddar, wanda haka yayi sanadiyyar jikkatar guda biyu daga cikinsu, yayin da sauran hudu suka sha ba tare da samun ko kwarzane ba.
Za ku kalli bidiyon Shugaban Amurka Trump inda ya koka da kashe Kiristoci a Najeriya. Dama kun ji cewa kamar yadda Trump ya damu da Amurka Buhari ya fi damuwa da Najeriya. Yau Donald Trump ya gana da Shugaban kasar Najeriya Buhari
Da niyyar fita daga halin kadaici da yayi wa rayuwarsu katutu, tsofaffi da yawa na cigaba da yin sata a kasar Japan. Dalilin da yasaka yawan masu laifi tsofaffi yake cigaba da karuwa kullu yaumin a kasar ta Japan...
Wannan dai shine karo na farko da kungiyar kokawa ta Amurka WWE ta shirya wani gagarumin wasa a birnin Jiddah dake kasar Saudi Arabia. Shahararren dan wasan kokawar nan na kasar Amurka John Cena shine ya zama gwarzon wasan a wata
Za ku ji cewa an kama wasu da ake zargi ‘Yan Boko Haram ne a Yobe. Sunayen wadanda aka kama su ne:Chari Masaa, Gonbuzu Abar Moduchollo da Titta Masawa. Yanzu haka dai sun a hannun Sojojin Operation Lafiya Dole.
Za ku ji cewa Mutanen Kasar Sin za su sa kudin su a aikin gidajen da za ayi a Najeriya. Yanzu haka dai ana kokarin samawa kananan Ma’aikata da ‘yan tsaka-tsakiya gidaje ne a Najeriya musamman a Birnin Tarayya Abuja.
Dokar tace mutane suna iya neman lasisi daga ma'aikatan lafiya don fara noman ganyen wiwi din amma kawai za'a rika amfani dashi ne saboda magani da kuma binciken kimiyya kuma hukuma zata sanya ido akan manoman.
Musabaqar da aka gudanar a kasar Iran ya samu hallarcin masana Kur'ani daga kasashen duniya da dama amma Goni Tijjani Goni Muhammad Dan Baba wanda dan asalin jihar Yobe ne ya zamo na uku cikin duk sauran wanda suka hallarci musaba
Labaran duniya
Samu kari