Labaran duniya

Labaran duniya Zafafan Labaran

Kannywood za ta dauki nauyin galar fim ta Afirka
Kannywood za ta dauki nauyin galar fim ta Afirka
daga  Aminu Ibrahim

An fara shirye-shirye karbar bakuncin mahalarta bikin fina-finan da ake shiryawa da harsunan kasashen nahiyar Afirka wanda za'a yi a watan Octoban shekarar 2018 a birnin Kano. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa an kafa kwamiti gu