Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Matar mai suna Amelia ta haife diyar ta, Sara, yayin da take rike da reshen bishiyar a hannu guda, sannan tana rike da yaronta mai shekaru biyu a daya hannun. Jama'a sun kai wa matar dauki bayan kwana biyu da afkuwar ambaliyar da
Majalisar dinkin duniya ta yi jan kunne akan yadda matsalar kyamar Musulmi kara zafafa a duniya. Wannan jan kunne na zuwa ne a kasa da wata guda bayan kaiwa Muslulmi mumunan hari a kasar New Zealand wanda yayi sanadiyar mutuwar mu
Ma'aikatar cikin gida a kasar Saudiyya ta bayyana cewar ta kashe wasu mutane uku; dan kasar Pakistan, dan kasar Yemen da wata mata 'yar Najeriya bayan samun su da laifin safarar kwaya zuwa cikin kasar. Kisan ya kawo adadin mutanen
Mun samu rahoton cewa, karo na farko a shekarar 2019, farashin man fetur ya yi darajar gaske a ranar Talata inda ya yi tashin doron zabuwa a kasuwar duniya da a halin yanzu farashin sa ya kai Dalar Amurka 69 ga kowace ganga.
hukumar NAFDAC ta gargadi al'ummah, musamman ma wadanda ke fannin lafiya, akan shigowar wani maganin bogi na cutar amai da gudawa, mai suna Dukoral Oral Cholera Vaccine, wanda a yanzu haka yana nan yana yawo a kasar Bangaladash..
An kama wasu 'yan Najeriya biyar da ake zargi da aikata laifin fashi da makami a kasuwar canjin kudi da ke Sharjah a hadaddiyar daular larabawa (UAE) da aka fi kira da Dubai. Rahotanni sun bayyana cewar wadanda ake zargin sun yi
Dazu nan mu ka ji cewa an saki babban Malamin Musuluncin da aka yi garkuwa da shi. Babu mamaki yanzu Ahmad Sulaiman ya dawo gida bayan ya shafe kwanaki 13 a tsare bayan an zuba ruwan addu'o'i a kasar.
Fasinjojin wani jirgi da ya ta so daga filin sauka da tashin jirage na birnin London, sun cika da mamaki, ya yinda suka tsinci kan su a birnin Edinburgh, da ke kasar Scotland, saboda su dai sun san cewa a birnin Dusseldorf da ke..
Wani sakamakon bincike na musamman a kan tattalin arziki da ake fitar wa kowacce shekara ya bayyana cewar akwai saukin rayuwa a birnin Legas na Najeriya fiye da ragowar manyan birane da ke duniya. Faris, babban birnin kasa Faransa
Labaran duniya
Samu kari