Labaran duniya

Labaran duniya Zafafan Labaran

Gudun abin kunya: Tsohon shugaban kasar Peru ya harbe kan sa
Gudun abin kunya: Tsohon shugaban kasar Peru ya harbe kan sa
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kasar Peru, Martin Vizcarra, wanda labarin mutuwar ya matukar girgiza shi, ya rubuta a shafinsa na dandalin sada zumunta (Tuwita) cewar; "ina mika sakon ta'aziyya ta ga iyali da masoyan sa." An garzaya da Garcia zuwa asib

Yadda Jafar Adam yayi karatu da kuma jerin manyan Dalibansa
Yadda Jafar Adam yayi karatu da kuma jerin manyan Dalibansa
daga  Muhammad Malumfashi

Za ku ji labarin rayuwar babban Malamin addini Jafar Adam inda wani Marubuci ya kawo mana tarihin rayuwar Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam. Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan Aljannatul-firdaus.

Tsaro: Kasar Amurka ta gargadi 'yan kasarta a kan zuwa Najeriya
Tsaro: Kasar Amurka ta gargadi 'yan kasarta a kan zuwa Najeriya
daga  Aminu Ibrahim

Kasar Amurka ta gargadi 'yan kasar ta suyi takatsantsan da zuwa Najeriya saboda yawaitar miyagun laifuka kamar fashi da makami, satar motar, ta'addanci, garkuwa da mutane, fyade, zalunci da sauransu da su ka zama ruwan dare a kasa

Sarkin Kano zai kaddamar da dokar tsarin iyali a jihar Kano
Sarkin Kano zai kaddamar da dokar tsarin iyali a jihar Kano
daga  Mudathir Ishaq

Sarkin Kano Muhammad Sanusi II, ya bayyana cewa sun gama shirye-shirye tsaf na gabatar da dokar tsarin tazarar haihuwa ga gwamna Abdullahi Umar Ganduje, domin mai da tsarin doka a jihar Kano. Sarkin ya bayyana hakan jiya...