Labaran duniya

Labaran duniya Zafafan Labaran

Buhari ya yi sallar Juma'a a kasar Saudiyya (Hotuna)
Breaking
Buhari ya yi sallar Juma'a a kasar Saudiyya (Hotuna)
daga  Aminu Ibrahim

Shugaba Muhammadu Buhari ya yi sallar Juma'a a babban masallacin Makkah da ke Saudiyya tare da kimanin shugabanin kasashen duniya 53 da daruruwan mabiya addinin musulunci. Kamfanin dillancin labarai NAN ta ruwaito cewa Buhari da s

Jerin manyan 'yan wasan kwallon kafa guda 10 a shekarar 2019
Jerin manyan 'yan wasan kwallon kafa guda 10 a shekarar 2019
daga  Mudathir Ishaq

Jiya Litinin ne 27 ga watan Mayu mujallar ESPN ta wallafa sunayen 'yan wasan kwallon kafa guda goma da suka fi kowa a duniya, mujallar ta wallafa sunayen 'yan wasan da kuma sunayen kungiyoyi da suke buga kwallo a shafinta na...

Shugaban kasar Faransa ya gayyaci Buhari zuwa wani muhimmin taro
Breaking
Shugaban kasar Faransa ya gayyaci Buhari zuwa wani muhimmin taro
daga  Mudathir Ishaq

Sakatariyar taron kasashen Afrika da za a yi a kasar Farance, Stephanie Rivoal, ce ta sanar da hakan yayin da ta ziyarci ministan harkokin waje, Geoffrey Onyeama, ranar Talata a Abuja. Ta ce babban makasudin shirya taron mai taken

An kashe sojan Najeriya a kasar Mali
Breaking
An kashe sojan Najeriya a kasar Mali
daga  Mudathir Ishaq

Kazalika, wasu karin sojojin uku 'yan asalin kasar Chad sun samu munanan raunuka a gabashin yankin Kidal mai makwabtaka da kasar Algeria bayan motar su ta taka wani sinadari mai fashe wa. Da yake Alla-wadai da kai wa rundunar soji

Kowa da kowa ya mutu a wani mummunan hadarin jirgin sama a Dubai
Kowa da kowa ya mutu a wani mummunan hadarin jirgin sama a Dubai
daga  Mudathir Ishaq

Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya auku ne a gab da filin sauka da tashin jiragen sama na Dubai, a lokacin da jirgin dake dauke da mutane hudu yake kan hanyarsa ta zuwa filin domin gudanar da gyare gyare a wata na’urar f