Fasto Tunde Bakare ya bayyana dalilin da ya sa ya ƙi tayin Shugaba Bola Tinubu na naɗa shi minista, yana mai cewa ya tsufa da riƙe wannan muƙami.
Fasto Tunde Bakare ya bayyana dalilin da ya sa ya ƙi tayin Shugaba Bola Tinubu na naɗa shi minista, yana mai cewa ya tsufa da riƙe wannan muƙami.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Kiristoci a Najeriya kan dinka sabbin tufafin da zasu saka ranar Kirsimeti, sannan idan ranar ta zo su kan dafa abinci tare da ziyartar 'yan uwa da abokai da kuma gudanar da bukukuwa masu nishadantar wa da kayatar wa. Sai dai, duk
Shugaban kasar Zambia, Edgar Lungu, ya bukaci jakadan kasar Amurka da ya bar kasarsa a kan rokon gwamnatin da yayi ta duba, bayan da aka yankewa wasu ‘yan luwadi hukuncin kisa a kasar...
Idan da mai karatu zai tambaya kakaninshi sirrin doguwar rayuwa, akwai tabbacin ba zasu kira kasa da yashi ba a cikin jerin. Amma kuma, Kusma Vati daga Varanasi mai shekaru 80 a kasar Indiya, ta tabbatar da cewa cin kasa da...
'Yan sandan kasar Kenya sun gurfanar da wasu mata biyu kan laifin gwabza fada a bainar al'umma kan wani mutum. Sarah Wamaitha ta kama Mercy Murithi da fada ne a ranar 4 ga watan Nuwamba saboda tana kusantar mijinta ta hanyoyin da
Wani kwararren mai binciken sababin mutuwar mutane da dan dan sanda ya kama yana zina da gawa don murnar nasarar cin wasar kwallo da kungiyarsa ta yi ya rasa aikinsa. Wanderley dos Santos Silva, mai shekaru 52 ma'aikacin Institute
Dukkan godiya ta tabbata ga Ubangiji, don kuwa ta kammala haddace Qur’ani kafin ta shiga makarantar book. Babban abinda ya taimaka wajen samun wannan gagarumar nasarar shi ne yadda Myasam ke sauraron karatun Qu’ani kuma tana maima
Duk da ana ganin nahiyar Afrika a matsayin mafi koma baya saboda tsananin talauci, shugabannin kasashen Afrika na daga cikin shugabannin duniya da suka mallaki makudan kudade yayin da jama'ar suke jagoranta ke cigaba da zama cikin
Wani ‘Dan damfara zai yi shekaru 10 a gidan yari bayan an kama shi dumu-dumu. Wannan Mutumi mai suna Mista Jules Suinner zai yi zaman daurin shekaru 10 saboda zambar Miliyan 25.
Wani Mai tallar wiwi ya kai karar Masu laifi wajen ‘Yan Sanda. A dokar kasa da jihar Legas, amfani da tabar wiwi ya sabawa doka kafin a je ko ina.
Labaran duniya
Samu kari