Labaran duniya

Labaran duniya Zafafan Labaran

Amurka ta kashe babban kwamandan sojin Iran
Amurka ta kashe babban kwamandan sojin Iran
daga  Aisha Musa

Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa kasar Amurka ta kashe babban kwamandan dakarun sojojin juyin-juya hali na kasar Iran, Qasem Soleimani a wani harin sama da sojojinta suka kai filin jirgin sama na Bagadaza, a kasar Iraki.

Ban san iya sau nawa na kwanta da maza a rayuwata ba - Budurwa
Ban san iya sau nawa na kwanta da maza a rayuwata ba - Budurwa
daga  Mudathir Ishaq

Queen Farcadi sananniya ce a kafar sada zumuntar zamani ta Instagram. Sananniyar 'yar kasar Ghana din ta ce ta kwanta da mazan da ba zasu kirgu ba. A yayin da ta bayyana a wani shirin gidan talabijin mai suna Delay Show...