Barayi sun sace fanka 25 a saman masallacin Kanzul Mudalsam a Gwammaja, Kano, yayin da mazauna yankin ke kiran gwamnati ta kawo ƙarshen matsalar tsaro.
Barayi sun sace fanka 25 a saman masallacin Kanzul Mudalsam a Gwammaja, Kano, yayin da mazauna yankin ke kiran gwamnati ta kawo ƙarshen matsalar tsaro.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Mun kawo maku kudin daga cikin labarin Umar Kabir wanda ya zama zakara a musabakar Kur’anin bana. Allahu ya qara daraja da kuma nisan kwana.
Rundunar sojin kasar Iran ta sanar da kai hare-hare da makamai masu linzami a kan sansanonin sojojin Amurka da ke garuruwan Irbil da Anbar na kasar Iraki.
Wasu tagwaye da aka haifa a manne da juna sun fara rayuwa a rabe bayan wata kungiyar kwararrun likitoci suka dau sa'o'i 13 suna aikin raba su a Abuja, babban birnin kasar nan. Goodness da Mercy sun zo a ba-zata da aka haifesu...
Wani jirgin saman kasar Ukraine ya yi hatsari a Iran. Dukkan fasinjoji 180 tare da matukan jirgin farar hular sun rasa rayukansu, kamar yadda Red Crescent na kasar Iran suka sanar...
Fitacciyar Mawakiyar Amurka Belcalis Marlenis Almánzar watau Cardy B ta ce a zabo mata suna domin za ta dawo Najeriya a dalilin rikicin Donald Trump da Iran.
Wani likitan Najeriya da ya koma kasar Saudi Arabia ya bayyana yadda ya fashe da kuka bayan da ya karba jimillar albashinshi na watanni hudu Najeriya a kasar dake tsakiyar gabas din...
An samu turmutsitsin jama’a a yayin jana’izar babban kwamandan rundunar Sojan kasar Iran, Janar Qassem Soleimani daya gudana a birnin Kerman na kasar Iran a ranar Talata, 7 ga watan Janairu, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane d
Wani kamfanin siye da siyarwa dake Guizhou a kasar China ya ladabtar da ma’aikatansa ta hanyar tilasta musu cin kifi mai rai da shan jinin kaji saboda rashin cika sharuddan aiki da suka yi...
Firayem minister mafi karancin shekarau, Sanna Marin, ta kasar Finland zata kirkiro kwanaki hudu na aiki da kuma sa’o’i shida na aiki. Firayem ministan mai karancin shekaru zata bar ma’aikata su fara samun isasshen lokaci...
Labaran duniya
Samu kari