Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta shigar da sababbin tuhume-tuhume kan shugaban hukumar bogi (PFIPC), Adeniyi Adeyemi a babbar kotun tarayya.
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta shigar da sababbin tuhume-tuhume kan shugaban hukumar bogi (PFIPC), Adeniyi Adeyemi a babbar kotun tarayya.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Lafarge Africa Plc, wata kamfanin siminti ta tabbatar da cewar dan kasar Italiyan da ya kasance mutum na farko da aka samu yana dauke da cutar Coronavirus a Najeriya ya ziyarce ta a Ekwekoro, jahar Ogun.
Mun tsakuro wasu yankin kasashen Turai da wannan muguwar cuta ta Coronavirus ta shiga kamar yadda wata jarida ta bayyana. Daga ciki har da Ingila.
A ranar Alhamis ne gwamnatin jihar Legas ta tabbatar da ma'akatar lafiya ta tarayya suka tabbatar da bullar kwayar cutar Coronavirus (COVID-19) a Najeriya. An samu kwayar cutar ne a jikin wani dan kasar Italiya da ya ziyarci Legas
Awani rahoto da The Sun ta fitar ranar 23 ga watan Fabrairu, 2020, wata mata mai suna Ziz daga kasar Scotland, ta gaji da korafin da ‘ya’yanta guda biyu suke yi mata, Nia mai shekaru 9 sai kuma Robyn mai shekaru 8, inda ko da...
Wasu masu tsaron fada sun ci zarafin wani dan sanda sakamakon take dokar da aka gindaya da yayi yayin bikin birne sarauniyar Sunyani, kamar yadda shafin Linda Ikeji ya ruwaito...
Wata mata mai shekaru 42 ‘yar asalin garin Florida mai suna Sarah Boone, ta shiga hannun jami’an tsaro a kan laifin kisan kai. An kama matar ne da laifin kashe saurayinta ta hanyar saka shi cikin akwati ta rufe na sa’o’i masu...
Mahaifiyar Leah Sharibu, yarinyar makarantar Dapchi daya tilo da ta yi saura a hannun yan ta’addan Boko Haram, Rebecca Sharibu ta isa Landan domin ganawa da Firai Minista kan lamarin yarta.
Wani yaro mai shekaru 16 ya kashe kan shi sakamakon tsana da hantarar da yake samu don yana luwadi. Yaron mai karancin shekaru ya fito ya bayyana halin da yake ciki ne a lokacin da ya cika shekaru 12 a duniya...
Mahukunta a kasar Saudiyya sun hana maniyatta aikin hajji da Umrah shiga Makkah da Madinah domin gudun yada cutar Coronavirus da ke bazuwa a kasashen duniya. Ma'aikatar harkokin kasashen waje ta Saudiyya ta ƙara da cewa za ta hana
Labaran duniya
Samu kari