Gwamnatin Tarayya ta samar da lambar USSD da abokan cinikin Wema Bank za su yi amfani da ita wajen duba cancantarsu da karbar tallafin Naira 50,000 na NERSI.
Gwamnatin Tarayya ta samar da lambar USSD da abokan cinikin Wema Bank za su yi amfani da ita wajen duba cancantarsu da karbar tallafin Naira 50,000 na NERSI.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Wata mata musulma daga Jammu da Kashmir ta bada sadakar kudin da ta dinga tarawa don zuwa aikin hajji. Jimillar kudin ya kai Rs. 500,000 don yakar cutar corona.
Cutar Coronavirus ta raba Anthony Joshua da wani Abokinsa a kasar Ingila. A jiya kuma mun ji cewa COVID-19 ta kashe wani tsohon Shugaban kasar Somaliya a Landan
Wani dan asalin kasar Amurka da ya matukar fusata bayan ya rasa aikin shi sakamakon annobar coronavirus, ya harba budurwarshi kuma daga bisani ya kashe kanshi..
A wani salon nuna goyon baya tsakanin 'yan adawa biyu da ke fatan zama mafiya rinjaye a duniya, kasar Rasha ta kaiwa kasar Amurka tallafin kayayyakin asibiti...
Kungiyar 'yan ta'addan Al- Qaeda wacce ta mayar da hankali wajen kawar da al'adun turawan yamma da gwamnatocin su, sun amincewa da tsare-tsaren Cibiyar Lafiya t
Da yake ganawa da manema labarai bayan kammala taron kwamitin da shugaban kasa ya kafa annobar covid-19, ministan ya bayyana cewa masu dauke da kwayar cutar sun
Hukumomi a kasar Saudi Arabia sun damke wani mutum da ke tofa miyau a kan kwandon siyayya da kofofi bayan an gano yana dauke da cutar coronavirus. Lamarin ya...
Gwamnan Najeriya Dr. Ben Ayade ya hana Amurkawa shiga Jiharsa bayan barkewar Coronovirus. Kawo yanzu cutar COVID-19 ta kashe mutane fiye da 30, 000 a Duniya.
Kasar Amurka ta sha gaban kasar China a yawan jama'ar da suka rasa rayukansu sakamakon annobar cutar coronavirus. Kamar yadda www.worldometers.info ta bayyana a
Labaran duniya
Samu kari