An ceto shugaban APC na Kano bayan shafe kwanaki 68 a hannun masu garkuwa da mutane. Gwamnatin jihar ce za ta dauki nauyin kudin jinyarsa da duk abin da yake bukata.
An ceto shugaban APC na Kano bayan shafe kwanaki 68 a hannun masu garkuwa da mutane. Gwamnatin jihar ce za ta dauki nauyin kudin jinyarsa da duk abin da yake bukata.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Shugaba Embalo ya saka wa wani layi a Bissau, babban birnin jihar sunan Buhari don karramawa da kuma mutunta shugaban na Najeriya don gaskiyarsa da tsoron Allah
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, wanda ya ziyarce shi domin gabatar ma sa da rahoto a kan rikincin ka
Ita kalendar 'Gregorian' an tsarata ne bisa lissafin shekarar haihuwar Jesus, yayin da ita kuma kalendar 'Coptic' an tsarata ne bisa lissafin daukar cikin Jesus
Ya mallaki bankin da adadin kuɗi yuro 450,000 (£450,000) kwatankwacin naira miliyan dubu ɗari biyu da ashirin da huɗu da dubu ɗari takwas da bakwai da ɗari tara
Bayan kwana da kwanaki malamai da Daliban da aka sace a Kaduna sun dawo gida, sun samu ‘yanci. Mun ji cewa har an biya kudi, amma ba a san nawa aka biya ba.
Duk wadda ta samu nasarar lashe zaben kujerar a tsakaninsu itace za ta kasance mace ta farko da ta taɓa shugabantar ƙungiyar kasuwanci ta duniya tun daga kafa
Kwanan nan ne Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin a bude makarantu bayan jirage sun dawo aiki. PTF ta ce a dalilin haka, COVID-19 za ta iya kara bazuwa sosai.
An canza tsarin yadda ake muhawarar ‘yan takarar Amurka saboda annobar COVID-19. Amma Donald Trump bai yarda ayi muhawara ba tare da an hadu ido-da-ido ba.
Hukumar FBI ta ce ta kama wadanda ake zargi da shirin sace Gwamnar Michigan Gretchen Whitmer. Ta ce ana neman ayi garkuwa da wata mace da ke Gwamna a kasar.
Labaran duniya
Samu kari