Kungiyar PBAT Door-to-Door Movement ta Tompolo za ta je kamfen tallata Bola Tinubu jihohi 8, ciki har da Jigawa, Kebbi da Zamfara, daga 9 zuwa 14 ga Nuwamba.
Kungiyar PBAT Door-to-Door Movement ta Tompolo za ta je kamfen tallata Bola Tinubu jihohi 8, ciki har da Jigawa, Kebbi da Zamfara, daga 9 zuwa 14 ga Nuwamba.
Shugaba Donald Trump ya amince cewa korar baƙi ta yi tsauri a wasu lokuta, ya kuma yi magana kan tattalin arzikin Amurka, maƙiyansa da zaɓen 2028.
Gwamna Nasir El-Rufai ya ce ya na kokarin shigo da sababbin magungunan Coronavirus da aka kirkira. Gwamnatin Kaduna za ta yi cefanen kwayoyin da aka kirkiro.
Rahotanni sun ce layin wayoyin da mutum miliyan 160 suna fuskantar barazana. Za a iya rufe layukan mutane miliyan 160 saboda dokar NIN da Iksa Pantami ya kawo.
A ranar Laraba ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayar da umarnin budew iyakokin kan tudu guda hudu da ke kasar nana, kamar yadda rahoton gidan talabijin
Jama’a sun yi ta tofa albarkacin bakinsu game da wata soyayya mai shekaru 21 da aka gani a Facebook. An buge da rokon Ubangiji ya yi wa aurensu albarka ‘ya ‘ya.
Kwanan nan za a fara aiki da sabon maganin da ake sa rai zai warkar da Coronavirus. Gwamnatin Amurka za ta aikawa kasashe maganin domin a samu saukin cutar.
An sake kai wa ‘Yan Najeriya da ke gudun hijira a can kasar Nijar hari. Masu tada kafar baya sun kashe mutanen Najeriya kusan 50 da su ka fake a Tumuk, Nijar.
Gumurzu da aka kwashe watanni ana yi tsakanin Shugaba Donald Trump na Amurka da zababben Shugaban kasa, Joe Biden ta zo karshe bayan Kwalejin Zaben Amurka ta ta
DSS ta kama Emmanuel Adebayo a Jihar Osun a ranar Larabar nan. Dakarun DSS sunyi ram da wannan babban Jagoran ‘Yan zanga-zangar #EndSARS ne a ranar Laraba.
Wasu kafafen yada labarai na ketare sun wallafa rahotannin cewa dakarun soji sun budewa fararen hula wuta yayin zanga-zangar EndSARS, musammam a yankin Lekki da
Labaran duniya
Samu kari