Gwamnatin Tarayya na neman sabon bashin dala miliyan 500 daga Bankin Duniya. Kudin da ake so a karbo aro a Mayun 2027 ya hau Naira biliyan 650 a yau.
Gwamnatin Tarayya na neman sabon bashin dala miliyan 500 daga Bankin Duniya. Kudin da ake so a karbo aro a Mayun 2027 ya hau Naira biliyan 650 a yau.
Netanyahu ya yi gargadin cewa haɗin gwiwar jam’iyyun adawa da Larabawa zai iya ruguza Isra’ila, yayin da ake shirin kafa sabuwar gwamnati bayan zaɓen Oktoba 27.
Tsohon shugaban Najeriya a mulkin soja, janar Abdussalami Abubakar ya ce, a na ƙiyasin akwai muggan makamai kimanin miliyan N6m dake yawo ba bisa ƙa'ida ba.
Rahotanni sun bayyana cewa mutane 79 sun kamu da cutar daskarewar jini bayan an musu allurar rigakafin Oxford/Astrazeneca a Burtaniya, 19 daga cikinsu sun mutu.
Kwamishinan yan sanda na jihar Lagos ya tura ƙarin jami'an yan sanda zuwa gidajen gyaran hali dake faɗin jihar don gudun faruwar harin da aka kai a Owerri.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya taya sabon sarki a masarautar Kagara murna, an naɗa Ahmed Gunna a matsayin sarki ne bayan rasuwar sarkin na Kagara.
Kwamitin yaƙi da cutar COVID19 na ƙasa, wanda sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ke jagoranta, ya tabbatar da isowar allurar rigakafin Covishielfd.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da kisan mutune takwas (8), sannan ta ce an jikkata wasu mutum huɗu a wasu hare-hare da aka kai daban-daban a faɗin jihar.
Ƙungiyar likitocin ƙasar nan tace zataci tarar 5 miliyan ga duk wani likita dake wata cibiyar da ake aje masu ɗauke da cutar COVID19 idan bai fara yajin aiki ba
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, ya yi kira ga matasan ƙasar nan da su fito su shiga harkar siyasa a dama dasu, don kuwa a cewarsa su ne zasu iya ceto ƙasar.
Yan sanda tare da haɗin guiwar jami'an sa kai sun sheke masu garkuwa da mutane uku (3) a wani musayar wut da aka suka yi, sauran sun arce ta harbi a jikinsu
Labaran duniya
Samu kari