Gwamnatin Tarayya na neman sabon bashin dala miliyan 500 daga Bankin Duniya. Kudin da ake so a karbo aro a Mayun 2027 ya hau Naira biliyan 650 a yau.
Gwamnatin Tarayya na neman sabon bashin dala miliyan 500 daga Bankin Duniya. Kudin da ake so a karbo aro a Mayun 2027 ya hau Naira biliyan 650 a yau.
Netanyahu ya yi gargadin cewa haɗin gwiwar jam’iyyun adawa da Larabawa zai iya ruguza Isra’ila, yayin da ake shirin kafa sabuwar gwamnati bayan zaɓen Oktoba 27.
Sufetan yan sandan ƙasar nan ya nemi a ƙara ma hukumar yawan kuɗin da take samu domin hukumar ta samu damar sauke nauyin dake kanta na magance matsalolin tsaro.
Wata sabuwa kamar almara, an samu wata kabila dake bautar mijin sarauniyar Ingila, Duke na Edinburgh. Sun ce zai kawo zaman lafiya da jituwa a duniya nan gaba.
Ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Isa Pantami, ya halarci taron majalisar zartarwa wanda shugaba Buhari ke jagoranta, duk da ana kiran ya sauka.
Jam'iyya mai mulkin ƙasar nan, APC, ta lashi takobin cewa ba zata bari a ƙarama yan Najeriya farashin litar man fetur ba nan kusa, a cewarta lokacin hakan beba.
Wani jami'in ɗan sanda mai suna, Sunday Erhabor, ya bayyana wani ƙalubale da ya fuskanta a rayuwarsa lokacin yana aikinsa, yace mace ta mareshi a gaban mijinta.
Shin a duniya akwai wanda ya taba taka kowacce kasa ko kuma wani yankin duniyan da ya kai kasashe 40 a kafa ba tare da amfani da jirgi ko mota ba? Ga Ibn Battut
Mutumiyar da ta fi kowa tsufa a kasar Amurka ta rasu ta na da shekara 116 a Duniya. Dattijuwar da aka yi shugabannin kasashe 20 a kan idonta a Amurka ta rasu.
Hukumar yan sanda reshen jihar Edo tare da haɗin gwuiwar jami'an sa kai na Bijilanti sun samu nasarar kuɓutar da kananan yara 19, da wasu iyaye Mata shida.
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya ce hukumar sa ta kowa da kowa ce, babu wani mutum ɗaya da ya isa ya juya hukumar.
Labaran duniya
Samu kari