Isra'ila ta kai sababbin hare-hare a Lebanon yayin da Donald Trump ya soki matakan Benjamin Netanyahu tare da kira da a rage tashin hankali a Gabas ta Tsakiya.
Isra'ila ta kai sababbin hare-hare a Lebanon yayin da Donald Trump ya soki matakan Benjamin Netanyahu tare da kira da a rage tashin hankali a Gabas ta Tsakiya.
Gwamnatin tarayya karkashin hukumar ‘yan Najeriya a kasashen waje ta dauki aniyar kwato hakkin dan kasar, Ibrahim Khaleel Bello wanda aka kashe a kasar Cyprus.
Jiya mu ka ji cewa Coronavirus ta harbi Shugaban Kiristocin Jihar Adamawa. Stephen Mamza ya killace kansa a dakin jinya, ya na samun kulawar malaman asibiti.
Fitaccen dan jarida na kasar Ghana wanda ke aiki da Citi rediyo, Umaru Sanda, ya wallafa wani rubutu a shafinsa na sadarwa dake nuni da yadda rayuwar shi ta...
Shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong-Un na kwance babu lafiya, inda kasar ke shirin mika ragamar mulkin kasar ga kanwarsa Kim Yo-Jong, kamar yadda rahotanni
Mun ji cewa ‘Yan bindiga sun yi ta’adi a Jihohin Kaduna, Katsina, Neja, Sokoto, Zamfara. Masu garkuwa da mutane sun sace mutum kusan 400 a shekarar nan ta 2020.
Su waye suka ce mata baza su iya yin aikin da maza suke yi ba? Wata mata mai suna Zamazini Philisiwe Zungu, ta fito ta bayyanawa duniya cewa mata zasu iya...
An ruwaito cewa idan har shugabannin kungiyar ECOWAS na son kawo zaman lafiya a Mali da aka yi juyin mulki, ya zama dole su yi sulhu da Imam Mahmoud Dicko.
Shugaba Turkiyya, Recep Erdogan, a ranar Juma'a ya saka hannu kan wata doka na mayar da wani tsohon coci na ƙarni na 6 da aka mayar gidan tarihi zuwa masallaci.
Tsohon Shugaban Najeriya, Gooodluck Jonathan zai jagoranci Shugabannin Afrika zuwa kasar Mali gobe. Shugabannin Afrikan su na kokarin maida Keita kan mulki.
Labaran duniya
Samu kari