Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto ya sanar da cewa jam'iyyar ADC bata ba shi takara ba. Hakan ya nuna cewa ba zai yi wa jam'iyyar takarar gwamna ba.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto ya sanar da cewa jam'iyyar ADC bata ba shi takara ba. Hakan ya nuna cewa ba zai yi wa jam'iyyar takarar gwamna ba.
Isra’ila ta soki tauraron Barcelona, Lamine Yamal, bayan ya daga tutar Falasdinu yayin murnar lashe kofin La Liga tare da magoya baya a birnin Barcelona.
Shugaban kasa Donald Trump ya sake shan kashi a kotun Allah ya isa kan zaben 2020. Alkalan sun ki yin na’am da sake duba wasu kuri’u kamar yadda wasu su ka nema
Wata budurwa ta yi karar saurayin ta sakamakon bata bata mata lokaci ba tare da auren ta ba kuma suna tare tsawon shekara takwas. Gertrude Ngoma mai shekaru 26
A jiya ne Gwamnatin kasar Amurka ta fito ta na zargin Najeriya da muzguna wa mutane saboda addinsu. Amurka ta ce babu ‘yancin mutum ya yi addinin da yake so.
Kamar yadda Africa Facts Zone ta ruwaito, Sarki Lestsie III shine mutum na 9 a kaf duniya, wanda yafi kowa mallakar filaye.Yana matukar alfaharin mallakar fili.
Wani mai fama da matsananciyar jinya, wanda ya fadi a gidansa kuma aka garzaya da shi asibiti, ya bawa masu kula da dakin ajiyar gawa mamaki bayan da ya farfado
An yanke wa Mr Ivan Samuel Ssebadduka hukuncin zaman gidan gyaran hali na shekaru uku saboda raina kotu a cewar rahotannin da kafafen watsa labarai na kasar.
GTI ta gano cewar, sanadiyyar ƙaruwar masu mace-mace daga hare haren ƙungiyar Boko Haram a Arewa maso gabas ɗin ƙasar, Najeriya itace ƙasa ta biyu da ta samu ra
An fara sauraron shari’ar wanda ake zargi da yi wa Annabi Muhammad SAW batanci. a Kano. Masu batanci ga Manzon Allah sun daukaka kara bayan yanke hukuncin kisa.
Yakubu Gowon ya karyata zargin da dan majalisar dokokin Birtaniyar nan Tom Tugendhat yayi masa na cewa ya sace rabin kudin da ke babban bankin Najeriya a 1975.
Labaran duniya
Samu kari