Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto ya sanar da cewa jam'iyyar ADC bata ba shi takara ba. Hakan ya nuna cewa ba zai yi wa jam'iyyar takarar gwamna ba.
Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto ya sanar da cewa jam'iyyar ADC bata ba shi takara ba. Hakan ya nuna cewa ba zai yi wa jam'iyyar takarar gwamna ba.
Isra’ila ta soki tauraron Barcelona, Lamine Yamal, bayan ya daga tutar Falasdinu yayin murnar lashe kofin La Liga tare da magoya baya a birnin Barcelona.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya umarci kwamitin yaki da annobar korona akan a samar da alluran rigakafin annobar korona tare da yi wa 'yan Nigeria kyauta
Za ku ji labarin yadda ‘yan fashi da makami sun kashe wani mai NYSC, Bomoi Suleiman Yusuf. Amma an gano cewa ba a yi garkuwa da ‘Yan NYSC 16 a hanyar Abuja ba.
Sakamakon barkewar cutar korona a karo a biyu a wasu kasashe ciki harda Ingila, wasu jerin kasashe arba'in da takwas sun haramta wa jirage sauka daga kasar.
Za ku ji cewa ashe rahoton garkuwa da mutane bai zo wa ‘Yan Sanda ba yayin da ake kukan an sace Matafiya gab da bikin kirismeti a wasu garuruwan jihar Edo.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce duba da girman iyakar Najeriya da Jamhuriyar Nijar, Allah ne kadai zai iya tsare iyakokin yadda ya kamata, Daily Nigerian ta ruwa
Khalidi bin Abdul Aziz, sarkin kasar Saudiyya a wancan lokacin, shine ya zabi Injiniya Muneer daga kamfanin Sheik Mahmud bin Badr domin ya jagoranci kera kofar
Gwamna Nasir El-Rufai ya ce ya na kokarin shigo da sababbin magungunan Coronavirus da aka kirkira. Gwamnatin Kaduna za ta yi cefanen kwayoyin da aka kirkiro.
Rahotanni sun ce layin wayoyin da mutum miliyan 160 suna fuskantar barazana. Za a iya rufe layukan mutane miliyan 160 saboda dokar NIN da Iksa Pantami ya kawo.
A ranar Laraba ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayar da umarnin budew iyakokin kan tudu guda hudu da ke kasar nana, kamar yadda rahoton gidan talabijin
Labaran duniya
Samu kari