Ahmad Yusuf
12069 articles published since 01 Mar 2021
12069 articles published since 01 Mar 2021
Hukumar makarantar Bayero da ke kano ta bayyana ranar da z'a fara jarabawar share fagen shiga jam'ar. Faima Binta muhamman ce ta bayyana haka a wani saƙo .
Jam'iya mai mulki a jihar Jigawa ta samu nasara a zaɓen cike gurbi da aka gudanar a mazaɓar ƙaramar hukumar kafinhausa, baturen zaɓen yankin ne ya sanar da haka
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya ce babu wani riƙici tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar kuma tsohon shugaban jam'iyyar APC ta ƙasa Adams Oshiomole Na jihar
Wasu yan bindiga da baa san ko suwaye ba sunyi awon gaba da wasu matafiya a wani yanki na jihar Osun, mai magana da yawun 'yan sandan jihar ta tabbatar da Haka.
Gwamnatin ƙasar nan tayi watsi da jita-jitar da wasu ƴan ƙasa keyi cewa zata kashe maƙudan kuɗaɗe wajen rarraba allurar rigakafin corona. Ta bayyana cewa kyauta
Masu shiga tsakanin bangarori biyu na gwamnati da kuma yan ta'adda sun fara tattaunawa da kwamandojin yan fashin don ganin yadda za'a dawo da zaman lafiya.
WAEC ta soke wata jarabawa da ɗalibai masu zaman kansu sukayi a kwanakin baya. Kuma ta bayyanar da tsarin da sabbin dalibai zasu bi domin subiya kudin karabawar
Ɓangaren shugaban jam'iyar APC a jihar rivers, Igo Aguma, da kuma wani jigo, Livingstone Wechie, sun fice daga jam'iyar. Jigogin biyu sun bayyana ficewarsu ne
Hon. Fatima Binta ta kaddamar da shirin dazai bada tallafi ga yaran talakawa musamman wadan da ke karatu a makarantun gaba da sakandire. Shirin zai laƙume 10.8m
Ahmad Yusuf
Samu kari