
Ahmad Yusuf
9456 articles published since 01 Mar 2021
9456 articles published since 01 Mar 2021
An gama shirin nada sabon Olubadan a jihar Oyo, za a nada tsohon gwamna, Rashidi Ladoja a matsayin sabon sarki ranar Juma'a, 26 ga watan Agusta, 2025.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana cewa sojoji kadai ba za su iya shawo kan msatalar tsaro a jihohi 7 na Arewa maso Yamma ba, ya fadi matakin da za a dauka.
Yayin da ake yada batun cewa Bello Turji ya shirya ajiye makamansa, Sheikh Murtala Bello Asada ya samu damar tattaunawa da kasurgumin dan bindigar kan lamarin.
An yi jana'izar marigayi Alhaji Ahmed Momohsanni Ododo, mahaifin gwamnan jihar Kogi wanda Allah ya yiwa rasuwa ranar Litinin, manyan mutane sun halarta a Okene.
Gwamnatin jihar Delta, Hon. Sheriff Oborevwori ya kaddamar da shirin walwalar zawarawa, inda aka dauki mata 10,000 a karon farko, kowace za a rika ba ta N15,000.
Rundunar yan sandan Kano ta gurfanar da wadanda ake zargi da tayar da zaune taaye a zaben cike gurbim da aka gudanar a mazabun yan majalisa 2 ranar Asabar.
Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da kai hari masallacin kauyen Unguwan Mantau da ke yankin karamar hukumar Malumfashi a Katsina, an kashe mutane 13.
Gwamnatin jihar Benuwai ta mika sakon ta'aziyya ga iyalan marigayi mai ba gwamna shawara kan harkokin hulda da jama'a da siyasa, Mary Yisa, wacce ta rasu.
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da tashin wani bam da yara yan gwangwan suka dauko a bayan gari, mutum biyu sun jikkata yayin wasu 4 suka raunata.
Ahmad Yusuf
Samu kari