
Ahmad Yusuf
9456 articles published since 01 Mar 2021
9456 articles published since 01 Mar 2021
Jam'iyyar hadaka watau ADC ta kore fargabar da yan Najeriya ke yi game da tarwatsewar Atiku Abubakar, Peter Obi da Rotimi Amaechi kafin babban zaben 2027.
Jam'iyyar APC reshen jihar Legas ta bayyana cewa yan Najeriya sun yi magana da bababr murya a zabukan cien gurbin da aka kammala a jihohi 13 ranar Asabar.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau INEC ta bayyana dan takarar NNPP, Ali Lawan Alhassan a matsayin wanda ya lashe zaben Shanono da Bagwai.
Ministan tsaron Najeriya, Badaru Abubakar ya kawo akwatinsa da tazara yar kadan tsakanin APC da PDP a zaben cike gurbin da ya gudana a Garki/Babura.
Rahotanni daga jihar Anambra sun nuna cewa an samu tashin hankali a zaben cike gurbin Sanata Andy Ubah, wanda ya koma ga Allah a watannin da suka shude.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta bayyana kudin da aka kwace daga hannun wakilinta ba na sayen kuri'u ba ne, kudin gudanar da harkokin zabe ne.
Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta caccaki gwamnatin Kaduna da sa jami'an tsaro su sace yan takarar Majalisar Wakilai a mazabar Chikun/Kajuru yau Asabar.
Jami'an tsaron DSS da yan sanda sun yi nasarar damke wani da ake zargin wakilin PDP dauke da kudi kusan Naira miliyan 30 da ake zaton na sayen kuri'u ne a Kaduna.
Kungiyar Yiaga Africa ta bayyana cewa akwai bukatar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi nazari sosai kafin nada wanda zai maye gurbin shugaban INEC na kasa.
Ahmad Yusuf
Samu kari