Ahmad Yusuf
12069 articles published since 01 Mar 2021
12069 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban hukumar lafiya ta kasa Dr. Faisal ya bayyana ranar Asabar a matsayin ranar da za'a yima shugaban kasa da mataimakinsa allurar rigafin cutar corona
Yan majalisar wakilai guda biyu sun bayyana ficewarsu daga APC zuwa PDP a zaman majalisar na ranar laraba, kakakin majalisar ya bayyana haka yayin zaman na jiya
Gwamnonin jihohin kasar nan zasu yi taro don tattauna yadda zasu bullo ma allurar rigakafin cutar corona da yadda za'a raba ta. Zasu yi taron ne a yanar gizo
Jagoran jam'iyyar APC na samun goyon baya a kan takarar shugaban kasa a zabe mai zuwa, kamar yadda wannan kungiyar ta ayyana shi a matsayin tsayayyen mutum.
Yan majalisar jihar Ogun sunyi waje da mataimakin shugaban majalisar wakilai bisa zarginsa da rashin da'a ga dokokin jihar, a satin daya gabata suka kada kuri'a
Daka isowar allurar riga kafin corona mutane miliyan 2.3 sun amince ayi musu ita cikin awa 24, kamar yadda hukumar kula da lahiya da bayyana ta bakin shugabanta
Lamarin da ya auku da dare, yan bindiga sun kashe matafiyi daya da kuma yin awon gaba da wasu matafiyan da dama. Mutane sunji karar harbi a wani kauye dake kusa
Jam'iyyar PDP reshen jihar Jigawa ta kori Aminu Ibrahim, ɗan takarar ta na gwamna a zaɓukan 2015 da 2019 da suka gabata bisa tuhumar sa da cin amanar jam'iyya
Mahaifin biyu daga cikin yan mata dalibai 279 na makarantar sakandiren gwamnati, Jangebe, Jihar Zanfara da aka sace a kwanakin baya, ya nuna tsantsar farin cik
Ahmad Yusuf
Samu kari