
Ahmad Yusuf
9456 articles published since 01 Mar 2021
9456 articles published since 01 Mar 2021
Masana'antar Nollywood ta shiga yanayin alhini sakamakon mutuwar fitacciyar jaruma, Pat Ugwu, ta mutu tana da shekara 35 a duniya, jarumao sun fata ta'aziyya.
Jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Arewa watau Kannywood, Maryam Yahaya ta sayi sabuwar mota kirar Marsandi Benz, mutane sun taya ta murna.
Jarumar masana'antar Nollywood da ke kudancin Najeriya ta fara shirye-shirya kawo hanya mafi sauki wajen rage samari da ƴan matan da ke zaune babu aure.
A ranar Asabar, 30 ga watan Disamba, 2023, Netflix zata fara hasaka fitaccen fim ɗin nan na Hausa, Mati a Zazzau, wanda Jaruma Rahama Sadau ta shirya.
Shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano kuma jarumi a Kannywood, Abba El-mustapha ya sanar da rasuwar darakta, Aminu S Bono ranar Litinin.
Yayin da ake cigaba da ayyana shiga takara, wasu jarumai a masana'antar Kannywood ba'a bar su a baya ba, sun bayyana burinsu na neman takara a mazaɓun su .
Wata jaruma a masana'antar shirya fina-finan turanci da ta fi yawa a kudancin Najeriya, Eucharia Anunobi, ta ce ta matsu ta zama mata ga wani mutumi da ya shiry
Kotun Shari'ar Musulunci dake zama a Magajin Gari, Kaduna sun amince da shiri. Sulhu tsakanin jaruma Hadiza Gabon da Bala Usman, ta ɗage zaman zuwa 15 ga wata.
Jirgin mata na yaƙin neman zaben shugaban ƙasa na APC ya bar baya da ƙura a Kannywood, Rahama Sadau da Mansurah Isah sun yi kace-nace kan sunayen da suka fita.
Ahmad Yusuf
Samu kari