
Author's articles







Yayin da musulmai ke murnar fara azumin Ramadana, Allah ya yi wa kwamishinan harkokin addinai na jihar Sakkwato, Alhaji Usman Suleiman (Ɗanmadamin Isa) rasuwa.

Babbar jam'iyyara hamayya ta kasa watau PDP ta fara ɗaukar mataki kan mambobin da take zargi da cin amana yayin babban zaben 2023 da aka kammala kwanan nan.

Wasu daruruwa mata sanye da bakaken kaya sun fito zanga-zanga a cikin garin Kaduna domin nuna fushinsu a abinda suka kira fashin nasarar zaben gwamna a jihar.

Kwanaki kaɗan bayan kammaƙa zaben mambobinta, majalisar dokokin jihar Kogi ta dakatar da wasu 'yan majalisun jiha guda 9 da wasu shugabannin kananan hukumomi.

A wata takarda da ya aika wa shugaban majalisa, Mukhtar Bajeh, shugaban masu rinjaye a majalisar dokokin Kogi ya aje mukaminsa saboda karuwar nauyi a kansa.

Gwamnatin jihar Kaduna ta bakin kwmaishinan tsaro da harkokin cikin gida, Sanuel Aruwan, ta ce ta samu wasu bayanan sirri na shirin wasu yan siyasa bagan zabe.
Ahmad Yusuf
Samu kari