
Ahmad Yusuf
9456 articles published since 01 Mar 2021
9456 articles published since 01 Mar 2021
Wani matashi ɗan kimanin shekara 18 a duniya ya rasa rayuwarsa sanadin wutar lantrki yayin da yake Chajin wayarsa kirar kamfanin iPhone a jihar Delta ran Talata
Wasu hotunan kafin aure na wata yar Najeriya da Angonta ɗan gajere, ya ja hankalin yan Najeriya a kafafen sada zumunta, mutane sun tofa albarkacin bakinsu.
Mutane sun shiga tashin hankali yayin da suka gano wata budurwa da ta zo tun daga Legas dan ganin saurayinta na Facebook ta zama bebiya mara iya magana a Legas.
Wani magidanci ya roki Kotun Kostumare ta taimaka kar ta amince da bukatar matarsa na datse igiyoyin aurensu domin har yanzun yana matikar kaunarta a zuciya.
Wata matar aure a Kaduna ta roki Kotun Musulunci ta raba aureɓta bisa hujjar ta daina kaunar mijinta ba zata iya cigaba da zama ba, Kotu ta datse igiyoyin auren
Wani.Magidanci ya shiga hannun yan sanda bisa zargin jibgar matarsa dukan kawo wuka har tace ga garin ku nan a ƙauyen jigar Deƙta kan abinda bai taka kara ba.
Wani jagoran tawagar yan bindiga da ya haɗu da fushin sojojin Najeriya ya fara yi wa jama'ar ƙauye barazanar kaddamar da harin ta'addanci domin ɗaukar fansa.
Wata matar aure dake zaune a Anguwar Rugasa Kaduna ya garzaya Kotu, ta shaida wa alkali irin rashin kula da mijinta ke nata bayan ya sayar mata da kayan ɗaki.
Wata budurwa yar kimanin shekara 26 a duniya ta ga bayan tsohon saurayinta da wuka kan wata kyautar N3,000 da wani abokinsa ya basu su raba a jihar Legas .
Ahmad Yusuf
Samu kari