Ahmad Yusuf
12069 articles published since 01 Mar 2021
12069 articles published since 01 Mar 2021
Wani matashi ɗan asalin jihar Kano ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin ƙasar nan ƙarƙashin jam'yyar APC, ya ce dole matasa su fito a dama da su.
Hukumar JAMB ta fitar da jadawalin yadda jarabawar share fagen shiga jami'a zata kasance a bana,hukumar taƙara da cewa wajibine kowane ɗalibi ya mallaki NIN
Wasu yan bindiga da ba'asan ko suwaye ba sun kaima wasu yan sanda dake sintiri a garin Ashaka hari, sun hallaka ƙaramin sufeta kuma suka babbaka ma motar wuta
Majalisar dattijai ta Ƙasa ta amince da buƙatar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na naɗa Halliru Nababa a matsayin shugaban hukumar dake kula da gidan gyaran hali
Gwamnan Rivers ya ba shugaban rundunar sojojin ƙasar nan, Ibrahim Attahiru shawarar ya janye sojoji daga jikin yan siyasa idan yanason kawo gyara a rundunar
Rundunar ƴan sandan jihar Ebonyi sun bayyana neman wasu mutane 18 a jihar, wanda suke zargi da aikata manyan laifuka da suka haɗa da safarar makamai, kisan kai.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya sake samun nasarar kuɓutar da wasu mutane huɗu, kwana 49 da sace su, daga cikin harda magajin gari da Kansila me ci.
Gardama ta ɓarke a majalisar dattijan ƙasar nan a zamanta na ran Talata ya yin da Sanata Aishatu Binani ta kawo kudirin gina babbar cibiyar duba marasa lafiya
Gwamnatin tarayya (FG) ta bakin ministan ƙwadugo na ƙasar nan, Sanata Chris Ngige ya roki haɗakar ƙungiyoyin ƙwadigo da Su yi hakuri kada su shiga yajin aiki.
Ahmad Yusuf
Samu kari