Ahmad Yusuf
12069 articles published since 01 Mar 2021
12069 articles published since 01 Mar 2021
Hukumar kula da yaɗuwar cututtuka NCDC ta bayyana cewa zata kama duk wani matafiyi data samu ɗauke da gwajin cutar korona na bogi kuma zai fuskanci hukunci.
Shugaban ƙungiyar kiristoci ta PFN ya kirayi gwamnan jihar kwara da ya yi taka tsantsan kada ya jefa kasar nan cikin babban yaƙi kan rikicin hijabi dake faruwa.
Masu garkuwan da suka sace wani shugaban al'umma a karamar hukuma Ijebu dake jihar Ogun sun bukaci iyalansa su biya 100 miliyan kuɗin fansa kafin su sako shi
Kwamitin da majalisar wakilai ta kafa ya gayyaci gwamnan babban bankin Najeriya da kum shugaban sojoji na ƙasar nan su bayyana a gabanta don amsa tambayoyi.
Iyayen ɗaliban da aka sace a makarantar koyon ilimin gandun daji dake Afaka, jihar Kaduna sun kaucewa unarnin sojoji, sun cigaba da zanga-zangar lumana yau.
Hukumar kiyaye haɗurra ta kasa FRSC ta samu nasarar kuɓutar da wasu fasinja daga hannun wani direba da yasha giya ta bugar dashi fiye da ƙima a wani yankin Ogun
Jam'iyyar PDP a jihar Katsina ta kori shugabanta da shugabar matan ƙaramar hukumar Matazu a jihar, bisa zarginsu da yiwa jam'iyyar zagon ƙasa a babban taron ta.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya ce ko kaɗan bayyi mamaki ba kan cewa APC ba zata shiga zaɓen kananan hukumomi ba, don kuwa ba su da tacewa gun jama'a
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargin suna da hannu a sace-sacen mutane da kuma fashi da makami a jihar Adamawa.
Ahmad Yusuf
Samu kari