Ahmad Yusuf
12068 articles published since 01 Mar 2021
12068 articles published since 01 Mar 2021
Ƙungiyar JIBWIS ta ƙasa, ta yi kira ga gwamnatin shugaba Buhari, da ta ƙara ƙaimi a yakin da take da 'yan ta'adda da kuma ta'addancin su a faɗin ƙasar nan.
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, ya yi kira ga matasan ƙasar nan da su fito su shiga harkar siyasa a dama dasu, don kuwa a cewarsa su ne zasu iya ceto ƙasar.
Rundunar yan sanda a jihar Kano, ta bayyana kama wani mutumi da ake zargin ɗan garkuwa da mutane ne a jihar, an samu bindigu kirar AK-47 a tare da mutumin.
Yan sanda tare da haɗin guiwar jami'an sa kai sun sheke masu garkuwa da mutane uku (3) a wani musayar wut da aka suka yi, sauran sun arce ta harbi a jikinsu
Wasu yan bindiga da ake zargin baƙi ne sun hallaka yan kasuwa 7 yan arewa a jihar Imo, yanzun haka ana hausa yan kasuwa na cikin tsoro a yankin da abun ya faru.
Hukumar tsaro ta NSCDC ta samu nasarar yin raga-raga da wata maɓoyar man fetur dake aiki ba bisa ƙa'ida ba, haka kuma hukumar ta cafke waɗansu mutane shida.
Shahararren malamin addinin nan, Sheikh Ahmad Gumi ya jagoranci tawagar malaman addini zuwa gidan tsohon shugaban ƙasar nan Obasanjo dake Abeokuta, Jihar Ogun.
Gwamnatin jihar Kaduna ta ƙara jaddada matsayarta kan cewa ba zata tattauna da kowanne ɗan bindiga ba, kuma ta ce, ba ta naɗa kowa don tattaunawa da su ba.
Ƙungiyar dake fafutukar kare hakkin bil'adama (SERAP) ta shigar da shugaba Buhari kotu kan badaƙalar ɓatan wasu kuɗaɗe da aka ware ma ɓangaren lafiyar ƙasar nan
Ahmad Yusuf
Samu kari