Ahmad Yusuf
12068 articles published since 01 Mar 2021
12068 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnatin tarayya fa bayyana ranar da take sa ran za'a kammala aikin gyaran hanyar da ta taso daga Abuja ta ratsa ta cikin garin Kaduna zuwa babban birnin Kano.
Shugaban rundunar sojin sama na ƙasar nan, Air Marshal Oladayo Amao ya isa maiduguri babban birnin jihar Borno don ƙarfafa binciken nemo jirgin yaƙi da ya bata.
Ƙungiyar shugabannin jam'iyyar APC na jihohi sun yi kira ga uwar jam'iyya ta ƙasa da ta ƙara wa'adin data bada na yin rijistar zama cikakken ɗan jam'iyyar APC.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya amince da fitar da kuɗi kimanin 400 miliyan don biyan ɗalibai yan asalin jihar kuɗin tallafin karatu zangon 2020/2021.
Ƙungiyar likitocin ƙasar nan wato (NARD), ta tsunduma yajin aiki daga safiyar yau ɗaya ga watan Afrilu, 2021, bayan ƙin cika mata alƙawurranta da FG ta yi.
Kamfanin man fetur na ƙasar nan NNPC, ya bayyana rahoton kashe kuɗi kimanin 53.36 biliyan wajen gyaran bututun mai da wasu bata garin yan Najeriya suka yi.
Ma'aikatar sadarwa, kamfanonin sadarwa da kuma masu ruwa da tsaki a fannin sadarwa zasu haɗu don tattaunawa kan hukuncin da kotu ta yanke na hana rufe layuka.
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan ƙwadigo da samar da ayyuka, Chris Ngige, ya roƙi ƙungiyar likitocin ƙasar nan da su yi wa Allah kada su tsunduma yajin aiki.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwe ya yi alƙawarin zaƙulo da kamo duk wanda ke da hannu a kisan da aka yima malamin cocin katolika dake jiharsa wato Benuwe.
Ahmad Yusuf
Samu kari