Ahmad Yusuf
12068 articles published since 01 Mar 2021
12068 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnatin jihar Kaduna ta tura wakilai ta'aziyya ga iyayen ɗaliban jami'ar Greenfield da yan bindiga suka kashe, ta ƙara jaddada cewa ba sulhu da yan bindiga.
Rigima ta ɓarke tsakanin jam'iyya mai mulki APC da abokiyar hamayyar ta PDP a jihar Lagos bayan APC ta bayyana adadin mutanen da tayiwa rijista a faɗin jihar.
Wasu yan bindiga Sun kai farmaki wata unguwa a ƙaramar hukumar Zariya dake jihar Kaduna, sun yi awon gaba da mata, kuma sun jikkata mutane huɗu ranar Lahadi.
NAF tace zata gudanar da bincike kan zargin da ake mata cewa ta kai hari kan sojoji a Mainok, jihar Borno. Rahoton yace jami'an soji sama da 20 ne suka Mutu.
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da rahoton bankin duniya daya bayyana cewa mafi yawancin yan Najeriya suna samun wutar lantarki ƙasa da awanni 12 a duk rana.
Shugaban kwamitin dake kula da sojoji na majalisar dattijai, Sanata Ali Ndume, yace bai kamata gwamnati tana boye lamarin masu taimakawa yan Boko Haram ba.
Tsohon sufetan yan sanda ya bayyana cewa yakamata gwamnatin tarayya ta dauki sabbin jami'an yan sanda matuƙar tana son kawo ƙarshen matsalar tsaro a ƙasar nan.
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Geidam jihar Yobe sun tabbatar da cewa mayaƙan Boko Haram sun fara kafa tutocin su a garin, kuma suna yawo gida-gida suna kira
Gidauniyar shugaban kamfanin BUA, Abdul-samad Rabiu, (Gidauniyar ASR) ta bada tallafin zunzurutun kuɗi ga jami'ar Ibadan domin gudanar da gyara a makarantar.
Ahmad Yusuf
Samu kari