Ahmad Yusuf
12068 articles published since 01 Mar 2021
12068 articles published since 01 Mar 2021
Hukumar dake kula da sadarwar ƙasar nan, NCC, ta sanarda kama mutane biyar waɗanda take zargi da laifin gunadar da kasuwancin layin waya ba bisa ƙa'ida ba.
Tsohon darakta a hukumar tsaro ta farin kaya DSS yace hukumar tasan da duk waɗannan kalaman da Pantami yayi a baya tun kafin naɗinsa a matsayin minista, 2019.
Jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya, jihar Kaduna, tafi kowacce Jami'a a ƙasar nan fitar da gwamnoni daga cikin gwamnonin dake mulki a yanzun. Hakama ministoci.
Rundunar yan sanda reshen jihar Neja, ta kama wasu mutane huɗu (4) da ake zargin suna da hannu a kisan wani ma'aikacin asibiti kwanaki kaɗan kafin bikinsa.
Sufetan yan sandan ƙasar nan ya nemi a ƙara ma hukumar yawan kuɗin da take samu domin hukumar ta samu damar sauke nauyin dake kanta na magance matsalolin tsaro.
Ministan yaɗa labarai da al'adu, Lai Muhammed, yace babu wanda ya kawo zancen abun da ke faruwa dangane da ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Pantami.
Ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Isa Pantami, ya halarci taron majalisar zartarwa wanda shugaba Buhari ke jagoranta, duk da ana kiran ya sauka.
Jam'iyya mai mulkin ƙasar nan, APC, ta lashi takobin cewa ba zata bari a ƙarama yan Najeriya farashin litar man fetur ba nan kusa, a cewarta lokacin hakan beba.
Mazauna garin Kano sun koka matuƙa saboda tashin gwauron zaɓi da farashin ƙanƙara yayi duk kuwa da shigowar watan azumin Ramadana, ga yanayin zafi da ake ciki.
Ahmad Yusuf
Samu kari