Ahmad Yusuf
12067 articles published since 01 Mar 2021
12067 articles published since 01 Mar 2021
Ɗaliban jami'ar koyon aikin gona (FUAM) jihar Neja, waɗanda aka sace kwanakin baya sun kuɓuta daga hannun yan bindiga. Kakakin yan sanda ya tabbatar da haka.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya caccaki jam'iyya mai mulki ta APC, yace babu wani ɗan Najeriya kuma mai hankali da zai sake amincewa da jam'iyyar APC.
Ƙasar Amurka ta bayyana matsayin Najeriya, inda tace Najeriya na ɗaya daga cikin abokanta mafiya muhimmance. Hakan ya biyo bayan ziyarar sakataren ƙasar jiya.
Tsohon shugaban majalisar dattijai, Dr. Abubakar Bukola Saraki, ya kira yi shugaba Ƙasa Buhari da ya nemi taimako a duk inda yake tunanin za'a taimaka masa.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, yasha alwashin rusa duk wani gida da masu kaima yan bindiga labaru ke ɓoyewa a ciki, yace jama'a su bada haɗin kai.
Gwamnatin Kaduna ta bayyana dalilin da yasa yan bindiga ke kashe ɗaliban dake karatu a makarantun gaba da sakandire, tace suna yi ne don su jawo hankalinta.
Yan majalisar dattijai sun yi kira ga shugaban ƙasa ya ɗauki sabbin jami'an tsaro, a samar musu makaman da suke buƙata domin magance matsalar tsaro a ƙasar nan
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya roƙi ƙasar Amurka ta taimakawa Najeriya wajen yaƙin da take yi da yan ta'adda, Shugaban yace Najeriya na cikin mawuyacin hali.
Sanata mai wakiltar mazaɓar Neja ta gabas, Sanata Mohammed Sani Musa, ya faɗi adadin ƙauyukan dake ƙarƙashin ikon mayaƙan Boko Haram a jihar da ya fito.- Musa
Ahmad Yusuf
Samu kari