Ahmad Yusuf
10818 articles published since 01 Mar 2021
10818 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban Izala na Afirka, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya bayyana cewa ya kamata gaba daya musulmi da wadanda ba musulmi ba su sanya Bola Ahmed Tinubu a addu'a.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya bayyana yadda rayuwarsa ta sauya har yake shafe tsawon lokaci a ofis tun bayan mutuwar uwargidansa a 2024.
Rundunar yan sanda reshen Zamfara ta ce yan bindiga sun fara daukar salom kai hari masallaci ne saboda su ja hankalin jama'a bayan ganin abin da ya faru a Katsina.
Kwamitin Shura na Kano wanda ya kunshi manyan malamai masu mutunci ya bayyana cewa zai gayyaci masu korafe-korafe da Sheikh Lawal Triumph don gabatar da hujjoji.
Rahotanni masi tushe daga jihar Enugu sun bayyana cewa Gwamna Peter Mbah ya amince zai tattara kayansa da magoya bayansa daga PDP zuwa APC mai mulki.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya yi jimami tare da mika sakon ta'aziyya bisa raauwar Khalifofin Darikar Tijjaniyya na jihohin Kwara da Osun.
Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi gaisawar mutunci da jagoran NNPP na lasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso yayin da suka hadu a bikin nadin Olubadan na 44.
Firaministan kasar Isra'ila ya gamu da boren kasahe da dama lokacin da ya fito zai yi jawabi a taron Majalisar Dinkin Duniya da ke gudana a New York na Amurka.
Olubadan na 44 da ya hau kan sarauta, Oba Rashidi Ladoja ya roki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar da kirkiro jihar Ibadab kafin zaben 2027.
Ahmad Yusuf
Samu kari