Ahmad Yusuf
11862 articles published since 01 Mar 2021
11862 articles published since 01 Mar 2021
China ya bukaci kasashen duniya su tashi tsaye wajen ganin an sulhunta Amurka da Iran a wannan lokaci da kasashen suka tsagaita wuta, ta ce za ta ba da gudummuwa.
Mutumin Rabiu Musa Kwankwaso, Abdullahi Maikano Tarauni ya samu nasarar zama shugaban jam'iyyar ADC na jihar Kano a taron zaben shugabanni da aka gudanar.
Miliyoyin yan Najeriya da ke fatan samun sauki idan sulhun Amurka da Iran ya tabbata sun samu koma baya, ana hasashen fetur zai iya iara tsada fiye da baya.
An yi zaman sulhu tsakanin Amurka da Iran a birnin Islamabad na Pakistan, amma duk da haka ba a ciimma matsaya ta karshe ba duk da an fara fahimtar juna.
Tubabben dan bindiga, Wada Yellow Musaya ya bayyana cewa wasu yan ta'adda da suka shigo Katsina daga Zamfara ne suke kai sababbin hare-hare har a kan iyalinsa.
Mataimakin shugaban Amurka, JD Vance ya bayyana cewa sun yi tatttaunawa da Iran da kyakkyawar niyya, kuma sun gabatar da tayi mafi kyau a Pakistan.
Wata majiya da ke kusa da tawagar Iran a birnin Islamabad na Pakistan ta ce amincewar da Amurka ta yi na sakin wasu kadarorin Iran sun karawa kasar kwarin gwiwa.
Rahotanni daga birnin Islamabad na kasar Pakistan sun nuna cewa an kammala matakin farko na tattaunawa tsakanin Amurka da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Wata kungiyar yan APC ta bayyana cewa duba da dalilai 10 da ta rubuta a wasika, babu bukatar a bar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya shigo jam'iyyar.
Ahmad Yusuf
Samu kari