Ahmad Yusuf
12066 articles published since 01 Mar 2021
12066 articles published since 01 Mar 2021
Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Neja, ya shilla ƙasar waje tare da mai ɗakinsa awanni ƙɗan bayan wasu yan bindiga sun yi awon gaba ɗaliban islamiyya a jihar
Rundunar Yan sandan jihar Imo, ta bayyana cewa ta gano yan bindigan da suka kashe Ahmed Gulak, jogo a APC, kuma jami'anta sun samu nasarar kamo wasu daga ciki.
Wasu yan bindiga da har yanzun ba'a gano ko su waye ba sun harbe wani hamshaƙin ɗan kasuwa har lahira a Ibadan, babban birnin jihar Oyo ranar Asabar da daddare.
Hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC), ta bayyana cewa, wasu mutane da ba'a gano ko su waye ba, sun banka wa ofishinta wuta a yanki ƙaramar hukumar Njaba dake jihar Imo.
Rundunar yan sandan jihar Imo, ta bayyana cewa marigayi Ahmed Gulak (jigo a jam'iyyar APC) ya fita daga masaukin sa ba tare da ya sanar da hukumar yan sanda ba.
Ƙungiyar Malaman jami'o'i ta ƙasa ASUU, ta bayyana sabon shugabanta bayan gudanar da zaɓe a wajen taron data gudanar a jami'ar Nnamdi Azikiwe dake jihar Anambra
Wasu 'Yan bindiga da ba'a san ko su waye ba, sun yi awon gaba da wani ɗan majalisar dokokin jihar Nasarawa a kan hanyar sa ta zuwa birnin Jos, jihar Plateau.
Rundunar yan sandan ƙasar nan reshen jihar Kogi, ta bayyana cewa jami'an ta Sun samu nasarar cafke wasu mutum huɗu ɗauke da bindiga da mashin kirar bajaj a Kogi
Jami'an yan sanda sun samu nasarar fatattakar mayaƙan IPOB a wani sabon hari da suk kaiwa jami'an har cikin ofishin su a Imo, sun hallaka huɗu daga cikin su.
Ahmad Yusuf
Samu kari