Ahmad Yusuf
12066 articles published since 01 Mar 2021
12066 articles published since 01 Mar 2021
Muƙaddashin sufetan yan sanda na ƙasa, Usman Alƙali Baba, yace hukumar sa ta samu nasarar kama mutum sama da 1,000 masu aikata laifuka cikin wata ɗaya kacal.
Ministan ma'aikatar jin ƙai da walwala, Sadiya Farouk, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya ta biya dukkan ma'aikatan shirin npower (rukunin A da B) hakƙoƙin Su
Rundunar yan sanda a jihar Katsina, ta bayyana cewa jami'anta sun samu nasarar hallaka yan bindiga huɗu, sun fatattake su daga kai hari a Dangeza jihar Katsina.
Tsohon gwamnan jihar Cross Rivers, kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Donald Duke, ya sauya sheƙa daga jam'iyyar SDP zuwa babbar jam'iyyar adawa ta PDP.
Muƙaddashin sufeta Janar na yan sanda (IGP), Usman Baba, ya bayyana cewa hukumar sa ta kama masu hannu a harin da aka kaiwa gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom.
Sojojin da suka jagoranci juyin mulki na biyu cikin shekara ɗaya a ƙasar Mali, sun saki hamɓararren shugaban ƙasar da Firaminista da tsakiyar daren yau Alhamis.
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa magance ƙalubalen ƙasar yan buƙatar haɗin kai da taimakon Yan Najeriya, masu mulki da kuma mutanen da ake mulka.
Tawagar wakilan ƙungiyar ECOWAS ƙarkashin jagorancin tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ta gana da hamɓararren shugaban ƙasar Mali da Firaminista.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, yace kamata yayi a baiwa gwamnatocin jihohin ikon yanke adadin ƙananan hukumomin su, ba wai a maƙala wa FG ba.
Ahmad Yusuf
Samu kari