Ahmad Yusuf
12066 articles published since 01 Mar 2021
12066 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya musanta rahoton dake yawo cewa ya gama shirin ficewa daga PDP zuwa APC a ranar 12 ga watan Yuni, ranar demokaraɗiyya.
Wasu yan bindiga a jihar Kwara sun buƙaci a basu ƙuɗi miliyan biyar (N5milion) tare da burodi da lemun kwalba (coca-cola) a matsayin fansan mutumin da suka sace
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya tabbatar wa yan Najeriya cewa INEC zata gudanar da zaɓe a shekarar 2023, yace baya son zarcewa a kan mulki zango na uku.
Ƙungiyar ɗalibai ta ƙasa (NANS) reshen jihar Kaduna, ta bayyana damuwarta kan matakin hukumar JAMB na wajabta amfani da lamabobin profile code kafin yin rijista
Ministan yaɗa labarai da al'adu, Alhaji Lai Muhammed ya bayyana cewa mutanen zamani da dama masu zuwa zasu amfana da ayyukan da gwamnatin shugaba Buhari ta yi.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya nemi amincewar majalisar dattijai kan naɗin sabon shugaban rundunar sojin ƙasa, Mejo Janar Farouk Yahaya a wata takarda.
Rundunar yan sandan jihar Ebonyi ta bayyana cewa ta samu nasar cafke mambobin ƙunhiyar yan taware IPOB guda shida tare da kwato wasu makamai da dama a hannun su
Shugaban Makarantar isalamiyyar da aka ɗauke ɗalibanta a jihar Neja, Abubakar Alhassan, Ya bayyana cewa ya tattauna da yan bindigan da suka kai hari makarantar.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Mataealle, ya bada umarnin dakatad da Sarkin Ɗansadau da Hakimin Nasarawa Mailayi bisa zarginsu da hannu wajen ayyukan yan bindiga.
Ahmad Yusuf
Samu kari