Ahmad Yusuf
12066 articles published since 01 Mar 2021
12066 articles published since 01 Mar 2021
A baya shugaba Buhari ya baiwa jami'an tsaron kasar nan umarni su harbe duk wand suka kama dauke da bindiga AK-47, yau ma shugaban ya sake jaddada dokar a Lagos
Wasu yan bindig dun kai sabon hari kauyuka biyu dake cikin jihar Benuwai, sun kashe mutum11 tareda jikkata wasu da dama. Yan sanda sunce basu samu rahoto ba.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya tuna baya, yace yaƙi da cin hanci da rashawa a zamanin mulkin demokaraɗiyya akwai matuƙar wahala, amma ba zai gaza ba .
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, yayi ikirarin cewa, zanga-zangar EndSARS da ka yi shekarar da ta gabata an shirya ta ne musamman don a kifar da gwamnatinsa
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya gargaɗi matasan Najeriya, su gyara halayen su, sannn su tabbatar da zaman lafiya a Najeriya idan suna buƙatar aikin yi.
Ɗan majalisar wakilan tarayya daga jihar Kebbi, Kabir Ibrahim Tukura, ya bayyana cewa an kashe aƙalla mutum 500, tare da sace wasu mutum 201 a mazaɓar sa kawai.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ya zama wajibi ga duk wata kafar watsa labari ko dandalin sada zumunta yayi rijista a Najeriya, sannan ya mallaki lasisi.
Yan majalisar wakilan tarayya sun yi kira ga shugaban hukumar tattara haraji ta ƙasa FIRS, Muhammad Nami, da yayi murabus daga kujerarsa idan ba zai iya ba.
Shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Uche Secondus, yayi ikirarin cewa babu wata jam'iyyar siyasa da tafi jam'iyyar PDP girma, yace ko APC sai dai ta biyo baya.
Ahmad Yusuf
Samu kari