Ahmad Yusuf
12066 articles published since 01 Mar 2021
12066 articles published since 01 Mar 2021
Ministan ma'aikatar jin kai da walwala, Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya zata tallafa wa yan Najeriya kimanin miliyan ɗaya da N5,000 .
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, ya bayyana cews akwai gwamnoni da dama a ƙasar nan da zasu sauya sheka zuwa jam'iyyar APC kafin babban zaɓe a shekarar 2023.
Ministan ma'aikatar jin ƙai da walwala, Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa sun zaɓi mutum 550,000 waɗanda suka tsallake matakin tantancewa a tsarin n-power.
Gwamnan jihar Cross Rivwrs, Farfesa Ben Ayade, ya sake sallamar kwamishinan ayyuaka na musamman, Mr. Francis Etta, daga muƙaminsa sabida yaƙi bin sa zuwa APC.
Biyo bayan sanarwar da gwamnatin tarayya ta fitar ranar Jumu'a cewa ta hana amfani da twitter a ƙasar, an samu wasu manyan ƙusoshin gwamnatin da suka bijire.
Biyo bayan rahotannin da aka wallafa makonni biyu da suka gabata dake nuna cewa shugaban Boko Haram, Sheƙau, ya mutu, akwai wasu dalilai dake tabbatar da haka.
Yan bindiga Sun kai wasu jerin hare-hare guda biyu a jihohin Zamfara da Kaduna, inda suka hallaka mutum 30 a Zamfara, sannan Suka kashe mutum uku a Kaduna.
Wani jigon jam'iyyar APC, kuma ɗan majalisar wakilan tarayya yayi hasashen cewa jam'iyyarsa ce zata sake ɗarewa kujerar shugabancin ƙasar nan a zaɓen dake tafe.
Wasu yan bindiga sun hallaka wani kwamandan jami'an tsaro na NSCDC a babban birnin tarayya Abuja, kakakin hukumar, Olusola Odumosu, shine ya tabbatarda haka.
Ahmad Yusuf
Samu kari