Ahmad Yusuf
12066 articles published since 01 Mar 2021
12066 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnatin Borno na cigaba da aikin jigilar yan gudun hijira zuwa asalin garuruwansu domin su yi noma kamar yadda suka saba, kuma su cigaba da kasuwancin su.
Kamar yadda jam'iyya mai.mulki ta yi wa zangon mulkin take da mataki na gaba, gwamna Ganduje yace aikin ta'addanci a Najeriya shima ya shiga mataki na gaba.
A zamanin yanzu zaka dinga jin fatawa kala-kala saboda yawaitar malamai har a kafafen sada zumunta, wani malami ya haramta amfani da alamar dariya a facebook.
Matsalar tsaron dake addabar Najeriya takai ga har masu riƙe da muƙamin gargajiya basu cikin kwanciyar hankali, inda yan bindiga ke ƙoƙarin yin garkuwa da su.
Biyo bayan harin da wasu yan bindiga suka kai Birnin Yauri, jihar Kebbi, inda suka yi awon gaba da ɗaliban makarantar FGC dake garin, Buhari ya gana da Bagudu.
A halin yanzun matsalar yunwa na nema ta dabai-baye al'ummar jihar Borno, musamman yadda yan gudun hijira suka koma gidajen su amma basu da abincin da zasu ci.
Wani hatsarin mota da ya rutsa da kwamishinan kula da kayayyakin gwamnatin Ebonyi, Nweze, yayi sanadiyyar mutuwarsa a asibiti bayan an yi nasarar mishi aiki.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Eng. Rabi'u Musa Kwankwaso ya fara aikin wata hanya da bai ƙarisa ba, sai dai a halin yanzun, gwamna Ganduje ya sha alwashin gama wa.
Matsalar tsaro na ƙara taɓarɓarewa musamman ƙarin yawaitar kashe manyan mutane, inda wasu yan bindiga da ake zargin yan fashi da makami ne suka ƙashe jigon APC.
Ahmad Yusuf
Samu kari