Ahmad Yusuf
12066 articles published since 01 Mar 2021
12066 articles published since 01 Mar 2021
A ƙoƙarin gwamnati na inganta ɓangaren lafiya da fasahar zamani, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya amince da gina sabbin jami'o'i guda biyar a faɗin Najeriya.
Bayan dawowar gwamnan jihar Neja daga tafiyar da yayi zuwa waje, Gwamna Abubakar Sani Bello, ya bayyana cewa mafi yawancin yan bindiga ba yan Najeriya ba ne.
Duk da ƙoƙarin da sojoji ke yi na kuɓutar da dalibai da malamai waɗanda aka sace a FGC Birnin Yawuri, ɓarayin sun turo wasu hotuna dake nuna halin da suke ciki.
Bayan ruwan bama-bamai da sojin sama suka yi kan yan ta'addan Boko Haram-ISWAP, gwarazan soji sun sake yin luguden wuta kan wasu yan ta'addan a dajin Borno.
Run bayan kama aikin sabon shugaban rundunar sojin ƙasa, Janar Farouk Yahaya, salon yaƙi ya canza a yankin arewa maso gabas, inda sojoji ke ƙara cin galaba
A baya dai sojoji Sun samu nasarar hallaka yan bindigan da suka sace ɗaliban Yauri aƙalla mutum 80, inda suka ƙubutar da malamai biyu tare da ɗalibai biyar.
Biyo bayan sace ɗaliban makarantar sakandiren gwamnatin tarayya FGC dake Birnin Yauri, jihar Neja, gwamnatin jihar ta fara ɗaukar matakan kariya ga ɗalibai.
Rundunar sojin sama ta tabbatar da samun nasarar wani Operation da jiragen yaƙinta suka fita. Jiragen sun yi ruwan bama-bamai kan yan ta'addan Boko Haram-ISWAP.
A ranar Asabar wasu mutane suka toshe hanyar Kaduna-Abuja saboda yawaitar harin yan bindiga a yankinsu. Gwamnan jihar El-Rufa'i ya gargaɗe su a kan aikata haka.
Ahmad Yusuf
Samu kari